Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

niger

  • Sakamakon Zaben Nijar Zagayen Farko 2016

    Sakamakon Zaben Nijar Zagayen Farko 2016

    Mar 03, 2016 01:54

    Hukumar zabe ta CENI a jamhuriyar Nijar ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasa zagaye na farko.

  • Sanar Da Sakamakon Zaben Nijar Zagaye Na Faro

    Sanar Da Sakamakon Zaben Nijar Zagaye Na Faro

    Mar 02, 2016 04:22

    Jama’a masu Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da kua cikin wanann shiri na Afirka a mako.

  • Zaben Shugaban Kasa A Jamhuriyar Nijar 2016

    Zaben Shugaban Kasa A Jamhuriyar Nijar 2016

    Feb 29, 2016 03:15

    Shiri na musamman dangane da zaben shugaban kasa da kuma na 'yan majalisar dokoki da aka gudanar a jamhuriyar Nijar a cikin wanann mako.

  • Zaben Nijar 2016 : Zagaye Na Biyu A Zaben Shugaban Kasa

    Zaben Nijar 2016 : Zagaye Na Biyu A Zaben Shugaban Kasa

    Feb 27, 2016 02:35

    A jamhuriya Nijar, bayan shafe kusan kwananki biyar na dakon sakamakon zabe, yanzu dai ta tabbata cewa za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar bayan da hukumar zaben kasar ta sanar da sakamakon zaben da aka gudanar a ranakun Lahadi da Litinin.

  • Zaben Nijar 2016 : Mahamadu Isufu Na Kan Gaba

    Zaben Nijar 2016 : Mahamadu Isufu Na Kan Gaba

    Feb 25, 2016 14:45

    Bayanai daga jamhuriya Nijar na cewa saura kiris shugaban kasar mai barin gado Mahamadu Issufu ya lashe zaben tun a zagayen farko kamar yadda yayi alkawari a yakin neman zaben sa.

  • Kungiyar ECOWAS ko CEDEAO Ta Amince Da Zaben Da Aka Gudanar A Niger

    Kungiyar ECOWAS ko CEDEAO Ta Amince Da Zaben Da Aka Gudanar A Niger

    Feb 24, 2016 14:49

    Kungiyar gabayyar tattalin arziki na kasashen yamacin Africa ECOWAS ko

  • 'Yan Adawa Sun yi Watsi Da sakamon Zabe A Nijer

    'Yan Adawa Sun yi Watsi Da sakamon Zabe A Nijer

    Feb 23, 2016 14:10

    Yayin Da Hukumar Zabe Ci gaba da bayyana sakamakon Zabe a Jamhoriyar Nijer ,'Yan Adawa Sun Watsi da sakamakon farkon da aka fitar

  • Nijer : An Fara Sanar Da Kwarya-Kwarya Sakamakon Zabe

    Nijer : An Fara Sanar Da Kwarya-Kwarya Sakamakon Zabe

    Feb 23, 2016 05:06

    Hukumar zaben kasar wato CENI na sa ran fitar da sakamakon zaben ne cikin kwanaki uku.

  • Zaben Nijar Ya Kai Rana Ta Biyu A Wasu Jihohi Saboda Wasu Matsaloli

    Zaben Nijar Ya Kai Rana Ta Biyu A Wasu Jihohi Saboda Wasu Matsaloli

    Feb 22, 2016 07:29

    Rahotanni da Jamhuriyar Nijar sun ce an dage gudanar da zaben shugaban kasar da na 'yan majalisu da aka gudanar jiya Lahadi zuwa yau Litinin a wasu jihohi na kasar saboda rashin isar kayan aiki da kuma wasu matsaloli da aka fuskanta.

  • Am Sami Yan Matsaloli A Zaben Jumhuriar Niger

    Am Sami Yan Matsaloli A Zaben Jumhuriar Niger

    Feb 22, 2016 01:16

    Jam'iyyun adawa a zaben da aka gudanar a jumhuriyar Niger a jiya Lahadi sun bayyana cewa an sabi wasu matsalolin a zaben da aka gudanar a jiya lahadin.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS