Sakamakon Zaben Nijar Zagayen Farko 2016
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i1573-sakamakon_zaben_nijar_zagayen_farko_2016
Hukumar zabe ta CENI a jamhuriyar Nijar ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasa zagaye na farko.
(last modified 2018-08-22T06:57:53+00:00 )
Mar 03, 2016 01:54 UTC

Hukumar zabe ta CENI a jamhuriyar Nijar ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasa zagaye na farko.

Hukumar zabe  ta CENI a jamhuriyar Nijar ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasa zagaye na farko, wanda kuma sakamakon rashin samun wanda ya lashe kashi 50%, ya zama wajibi a je zagaye na biyu tsakanin Muhmmadu Isufu da mai biye masa Hama Amadu.