-
Mayakan Boko Haram Sun Kashe Mutune 4 A Najeriya
Mar 21, 2019 09:58Kimanin mutune 4 ne suka rasa rayukansu sanadiyar harin ta'addanci na kungiyar boko haram a Najeriya
-
Hukumar INEC Ta Dakatar Da Tattara Sakamakon Zaben Bauchi
Mar 19, 2019 14:50Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta dakatar da tattara sakamakon zaben jihar Bauchi, daya daga cikin jihohi shida da tace zabensu na gwamna bai kammala.
-
An Kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Najeriya
Mar 16, 2019 05:19Dakarun Tsaron Najeriya Sun Sanar da Hallaka 'yan ta'addar ISIS 33
-
Najeriya : Buhari Ya Jajantawa Iyayen Yaran Da Suka Mutu A Ruftawar Gini
Mar 14, 2019 09:04Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana rashin jin dadi sakamakon ruftawar wani bene mai hawa uku na wata makarantar firamare a yankin Ita-Faji dake jahar Legas, wanda yayi ajalin yara ‘yan makaranta da dama.
-
Wani Bene Ya Rufta Da 'Yan Makaranta A Legas
Mar 13, 2019 16:44Rahotanni daga jihar Lagas a Najeriya na cewa akalla kananan yara 10 ake fargabar sun makale a baraguzan gine-gine bayan rugujewar wani gini mai hawa 3 a unguwar Itafaji da ke jihar.
-
Najeriya : Ana Ci Gaba Fitar Da Sakamakon Zaben Gwamnoni
Mar 11, 2019 04:42A Najeriya a yayin da ake ci gaba da fiatar da sakamakon zaben gwamnonin jihohin kasar, rahotanni daga kasar na cewa Jam’iyyar PDP ce ke kan gaba a jihohin Kano da kuma Bauchi.
-
Buhari Ya Mayar Da Martani Ga Shirin Atiku Na Kai Kara Kotu
Mar 10, 2019 10:04A karon farko shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya mayar da martani ga shirin dan takarar jam’iyyar PDP da ya sha kaye a zaben shugaban kasar da aka gudanar a kwanakin baya Alhaji Atiku Abubakar yana mai cewa hakan bai ba shi mamaki ba.
-
Ana Gudanar Da Zaben Gwamnoni Da 'Yan Majalisun Jihohi A Nijeriya
Mar 09, 2019 14:47A Nijeriya a yau Asabar ‘yan kasar na ci gaba da kada kuri’a a zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi a mafi yawa daga cikin jihohin kasar, makwanni biyu bayan zaben shugaban kasa da aka gudanar, don zaban gwamnoni da 'yan majalisun jihohi na tsawon shekaru hudu masu zuwa.
-
Najeriya : Ana Daf Da Kada Kuri'a A Zaben Gwamnoni Da 'Yan Majalisun Jiha
Mar 09, 2019 03:57A Najeriya, yau ne al'ummar kasar ke kada kuri'a a zaben 'yan zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohi.
-
Najeriya: 'Yan Sanda Sun kame Mutane Fiye Da 300 Kan Zabukan Da Suka Gabata
Mar 07, 2019 09:52Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta kame mutane fiye da 300 bisa zarginsu da aikata ba daidai ba a lokacin gudanar da zabukan shugaban kasa da na 'yan majalisun dattijai da wakilai a wancan makon da ya gabata.