-
Yan Najeriya Kimani 1,863 Suka Bace A Kasar Rasha Tun Bayan was an Kwallon Kafa na 2018.
Mar 07, 2019 04:56An kiyasta cewa yan Najeriya kimani 1863 suka bace a cikin kasar Rasha bayan shigarsu kasar a matsayin masu karfafa guiwar yan wasan Nigeriya.
-
Yan Takarar Shugaban Kasa 12 A Najeriya Sun Taya Shugaban Kasa Murnar Nasara
Mar 06, 2019 06:13Yan takarar shugaban kasa guda 12 a zaben ranar 23 ga watan Febrerun da ya gabata a tarayyar Najeriya, sun taya shugaban Muhammadu Buhari farincin nasarar da ya samu a zaben na ranar Asabar.
-
Kungiyar Da'esh A Yammacin Afirka Ta Kori Shugabanta Al'Barnawi
Mar 05, 2019 17:49Kungiyar ‘Yan Ta’adda Ta “Daular Musulunci A Yammacin Afirka” Ta Kori Shugabanta Al Barnawi.
-
Najeriya ta sabawa ka'ida wajen mika jagororin 'yan awaren Kamaru
Mar 04, 2019 05:03Wata Kotu a Najeriya ta bayyana cewa mika jagororin ‘yan aware na Kamaru ga hukumomin kasar ya sabawa shari’a, da ma kundin tsarin mulkin kasar.
-
Najeriya: Atiku Ya Gabatar Da Tawagar Lauyoyinsa Dominn Kalubalantar Sakamakon Zabe
Mar 03, 2019 07:26Dantakar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a tarayyar Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya gabatar da tawagar lauyoyinsa wadanda zasu kalubalanci zaben da aka yi wa shugaban Buhari a zaben ranar Asabar da ta gabata
-
Najeriya : Adadin Wadanda Zazzabin Lassa Ya Kashe Ya Kai 83
Mar 02, 2019 13:13A Najeriya adadin mutanen da cutar zazzabin lassa ta yi ajalinsu ya kai 83 a cewar hukumomin kiwna lafiya na kasar.
-
Najeriya : Buhari Da Mataimakinsa Sun Karbi Shaidar Lashe Zabe Daga INEC
Feb 28, 2019 06:09A gajeren jawabin da ya gabatar bayan karbar takardan shaidar, shugaba Buhari ya bayyana cewa zabe ba yaki ba ne don haka nasarar da ya samu ba tashi shi kadai ba ce, ko ta jam’iyyarsa ita kadai, nasara ce ta ‘yan Najeriya gaba daya.
-
Najeriya : Buhari Ya Yi Jawabi Bayan Sake Zabensa
Feb 27, 2019 07:49Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wa magoya bayansa jawabi bayan da hukumar zaben kasar ta INEC ta tabbatar da shi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar a karo na biyu.
-
Najeriya : Buhari Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasa
Feb 27, 2019 04:16Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar wanda ya bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben a karo na biyu.
-
Buhari Yana Gaba A Sakamakon Zaben Da Hukmar Zaben Najeriya Ta Bayyana Zuwa Yanzu
Feb 26, 2019 17:51Rahotanni sun bayyana cewa Muhammadu Buhari na Jam’iyyar APC ne a gaban a sakamakon zaben da hukumar zaben kasar ta ci da bayyana shi a yau Talata.