-
Najeriya : Buhari Ke kan Gaba A Zaben Shugaban Kasa
Feb 26, 2019 06:07Sakamakon zaben da aka sanar a jiya Litinin yana nuni da cewa; Shugaba Buhari ya samu nasara a jahohin Osun, Kogi, Gombe, Eikiti, Nasarawa, Yobe, da Kwara. Shi kuwa dan takarar jam’iyyar PDP Alhaji Atuku Abubakar ya sami nasara ne a cikin babban birnin tarayyar kasar Abuja, sai jahohin Ebonyi, Ondo, Abia da Enugu.
-
Sakamakon Zabe A Tarayyar Najeriya Na Ci Gaba Da Fitowa
Feb 25, 2019 05:38Sakamakon zaben shugaban kasa da majalisun dokokin tarayyar Najriya wanda aka gudanar a jiya Asabar suna ci gaba da fitowa.
-
Ana Ci Gaba Da Fitar Da Sakamakon Zabe A Najeriya
Feb 24, 2019 09:27Rahotanni da suke fitowa daga Najeriya na nuni da cewa; An fara kidaya kuri’a a cibiyoyoyin zabe na sassa daban-daban na kasar.
-
An Fara Kidayar Kuri'u A Wasu Sassan Najeriya
Feb 23, 2019 18:19Rahotanni daga Najeriya, na cewa an fara kidayar kuri'un babban zaben kasar da aka kada kuri'arsa yau Asabar.
-
Ana Zaben shugaban Kasa A Tarayyar Najeriya
Feb 23, 2019 12:09A yau Asabar 23 ga watan Febreru da muke ciki ne ake gudanar da zaben shugaban kasa da yan majalisar dokoki na wakilai da dattawa.
-
Najeriya:An Hallaka 'Yan Bindiga 59 A Jihar Zamfara
Feb 21, 2019 18:17Rahotanni daga jihar Zamfara a Tarayyar Najeriya na cewa jami’an tsaron Civil Defence sun yi nasarar hallaka ‘yan bindaga 59 a wani gumurzu da suka yi yayin farmakin da ‘yan bindigar suka kai wani yanki na jihar.
-
Buhari: Najeriya Zata Goyi Bayan Rage Yawan Man Da OPEC Take Haka
Feb 21, 2019 06:46Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya bayyana cewa gwamnatinsa zata goyi bayan duk wani shiri na kasashe masu arzikin man Fetur ta OPEC zata yi na rage yawan man da zata haka saboda kyautata farashinsa a kasuwannin duniya.
-
An Kashe Fararen Hula 14 A Najeriya
Feb 20, 2019 17:54Majiyar tsaro a Najeriya ta sanar da cewa; Kungiyar Boko Haram ce ta yi wa fararen hular kisan gilla a wani yanki da ke kusa da Maiduguri a jahar Borno
-
Kisan Kiyashin Kajuru: Al-Rufa'i Ya Ziyarci Yankin
Feb 17, 2019 19:09Gwamnan Jihar Kaduna Ahmad Al-rufa'i ya ziyarci yankin da aka yi kisan kiyashi na karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna a jiya Asanbar inda ya ganewa idanunsa irin asarar da aka yi .
-
Najeriya : Boko Haram Ta Kashe Mutane 11 A Borno
Feb 17, 2019 06:47Kamfanin dillancin labarun Sputnik na kasar Rasha ya ambato majiyar tsaro na cewa; 'Yan Kungiyar ta Boko Haram sun kai harin ne a wani masallaci a kusa da garin Maiduguri da ke Jahar Borno a jiya asabar