Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Tanaji Jami'an Tsaro Kimani 3000 Don Tabbatar Da Tsaro A Ranakun Sallah

    Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Tanaji Jami'an Tsaro Kimani 3000 Don Tabbatar Da Tsaro A Ranakun Sallah

    Jun 14, 2018 14:54

    Gwamnatin jihar Kaduna a tarayyar Najeriya zata baza jami'an tsaro da na masu sa kai kimani 3000 a duk fadin jihar don tabbatar da an gudanar da sallah cikin zaman lafiya da jin dadi.

  • Rundunar sojin saman Najeriya ta aike da jirage Zamfara

    Rundunar sojin saman Najeriya ta aike da jirage Zamfara

    Jun 14, 2018 01:20

    Rundunar sojin saman Najeriya ta aike da karin jirage biyu ga rundunarta da ke aikin wanzar da zaman lafiya a jihar zamfara karkashin shirin kai daukin gaggawa ga yankunan da ke fuskantar barazanar tsaro a jihar Zamfara.Matakin rundunar na zuwa ne a dai dai lokacin da yawan ‘yan gudun hijira da suka kauracewa kauyukansu sakamakon matsalar tsaro a sassan jihar ta Zamfara ke tasamma dubu 10.

  • Sojin Najeriya Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 23

    Sojin Najeriya Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 23

    Jun 13, 2018 09:47

    Majiyoyin tsaro a Najeriya sun ce sojojin kasar sun hallaka 'yan mayakan kungiyar Boko haram 23 a wani farmaki da suka kai a yankin tafkin Chadi.

  • Kasashen Nigeriya Da Maroko Sun Nuna Damuwa Kan Matsalar Ta'addanci A Nahiyar Afrika

    Kasashen Nigeriya Da Maroko Sun Nuna Damuwa Kan Matsalar Ta'addanci A Nahiyar Afrika

    Jun 12, 2018 07:52

    Kasashen Nigeriya da Maroko sun bayyana damuwarsu kan yadda matsalar ayyukan ta'addanci take ci gaba da habaka a nahiyar Afrika.

  • Yan Wasan

    Yan Wasan "Super Eagles" Sun Isa Kasar Rasha Domin Halartar Gasar Kwallon Kafa Ta Duniya

    Jun 12, 2018 01:52

    Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta "Super Eagles" na Najeriya sun isa kasar Rasha don shiga gasar kwallon faka ta duniya da za'a fara ranar Alhamis mai zuwa.

  • Nijeriya Da Moroko Sun Sanya Hannu Kan Wasu Yarjejeniyoyi Na Kasuwanci

    Nijeriya Da Moroko Sun Sanya Hannu Kan Wasu Yarjejeniyoyi Na Kasuwanci

    Jun 11, 2018 12:32

    Gwamnatocin Nijeriya da Moroko sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi guda uku da suka hada batun bututun shimfida bututun iskar gas da zai ba wa Nijeriya damar isar da iskar gas zuwa kasashen Yammacin Afirka har zuwa kasar Moroko da kuma Turai.

  • Mutum Guda Ya Mutu, Wasu Sun Sami Raunuka A Wani Harin Kunar Bakin Wake A Borno

    Mutum Guda Ya Mutu, Wasu Sun Sami Raunuka A Wani Harin Kunar Bakin Wake A Borno

    Jun 11, 2018 12:32

    Mutum guda ya mutu kana wasu hudu kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wani dan ta'adda ya kai garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya a yau din nan Litinin.

  • Najeriya : Buhari Na Ziyara A Marocco

    Najeriya : Buhari Na Ziyara A Marocco

    Jun 11, 2018 01:50

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a kasar Morocco, bisa goron gayyatar da sarki Mohammed VI ya yi masa.

  • Mutum Guda Ya Mutu Biyu Suka Ji Rauni A Fashewar Bom A Garin Mubi

    Mutum Guda Ya Mutu Biyu Suka Ji Rauni A Fashewar Bom A Garin Mubi

    Jun 10, 2018 14:49

    Kwamishinan watsa labarai na jihar Adamawa a Najeriya Malam Ahmad Sajoh ya tabbatar da mutuwar wani yaro da kuma jikatan wasu yaran biyu a lokacinda daya daga cikinsu ya tsinci bom a wani wurin tara shari a garin Mubi daga gabacin jihar.

  • Rundunar Sojin Saman Nijeriya Ta Ce Za Ta Dakatar Da Kai Gyaran Jiragenta Waje Nan Gaba Kadan

    Rundunar Sojin Saman Nijeriya Ta Ce Za Ta Dakatar Da Kai Gyaran Jiragenta Waje Nan Gaba Kadan

    Jun 10, 2018 06:28

    Rundunar sojin sama na Nijeriya ta sanar da wani sabon ci gaba da kwararrunta suka samu tana mai cewa nan gaba kadan za ta daina kai gyaran jiragen samanta kasashen waje maimakon haka za a gyara su ne a cikin gida.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS