Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Safarar Makamai Ya Kara Tsananta Rikici A Najeriya

    Safarar Makamai Ya Kara Tsananta Rikici A Najeriya

    Jun 10, 2018 02:27

    Karuwar cinikayar makamai na bayan fage ya kara tsanata gurbatar yanayin tsaro a Najeriya

  • Najeriya : 'Yan Bindiga Sun Sace Matafiya Sama Da 30 A Kaduna

    Najeriya : 'Yan Bindiga Sun Sace Matafiya Sama Da 30 A Kaduna

    Jun 09, 2018 10:47

    Rahotannin daga Najeriya, na cewa an kashe matafiya biyu, kana kuma an yi garkuwa da wasu sama da 30, a kan hanyar jihar Kaduna, dake yankin arewa maso yammacin kasar.

  • Gwamnatin Tarayyar Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Obasanjo

    Gwamnatin Tarayyar Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Obasanjo

    Jun 09, 2018 06:12

    Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta mayar da martani ga ikirarin tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo na cewa gwamnatin tana kokarin kitsa makarkashiyar kama shi, tana mai cewa mara gaskiya ne kawai zai ji tsoron shari'a.

  • Buhari: Nijeriya Za Ta Karfafa Alakar Tattalin Arziki Da Kasar Tanzaniya

    Buhari: Nijeriya Za Ta Karfafa Alakar Tattalin Arziki Da Kasar Tanzaniya

    Jun 08, 2018 04:55

    Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar Nijeriya a shirye ta ke ta kara karfafa alakarta ta tattalin arziki da kasar Tanzaniya don amfanin dukkanin kasashe biyun.

  • Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ta Bukaci A Aiwatar Da Dokokin Shige Da Fice Na Kungiyar ECOWAS Kamar Yadda Ya Dace

    Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ta Bukaci A Aiwatar Da Dokokin Shige Da Fice Na Kungiyar ECOWAS Kamar Yadda Ya Dace

    Jun 08, 2018 02:05

    Gwamnatin tarayyar Najeriya ta jaddada bukatar a aiwatar da dukkan dokokin shige da fice na kayaki da mutanen da kasashen kungiyar ECOWAS suka amince da su a kan iyakokin kasar.

  • Buhari Ya Sauya Ranar Dimokradiyya A Nijeriya Zuwa Ranar 12 Ga Watan Yuni

    Buhari Ya Sauya Ranar Dimokradiyya A Nijeriya Zuwa Ranar 12 Ga Watan Yuni

    Jun 07, 2018 06:42

    Shugaban Muhamadu Buhari na Nijeriya ya sauya ranar dimokaradiyyar kasar daga 29 ga watan Mayu na kowace shekara zuwa ranar 12 ga watan Yuni don girmama zaben 12 ga watan Yunin shekarar 1993 da aka sanar da Cif Moshood Abiola a matsayin wanda ya lashe shi.

  • Najeriya : Yawan Masu Fama Da Cutar Kwalera Ya Haura Dubu

    Najeriya : Yawan Masu Fama Da Cutar Kwalera Ya Haura Dubu

    Jun 07, 2018 01:15

    Hukumomin kiwan lafiya a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya sun ce, adadin mutanen da cutar amai da gudawa ko kwalera ta kama a jihar, ya haura dubu guda.

  • Wasu Gungun 'Yan Majalisa Najeriya Sun Nisanta Kansu Daga Sharuddan Da Majalisu Suka Kafa Wa Buhari

    Wasu Gungun 'Yan Majalisa Najeriya Sun Nisanta Kansu Daga Sharuddan Da Majalisu Suka Kafa Wa Buhari

    Jun 06, 2018 05:56

    Wasu gungun 'yan majalisar dattawa da ta wakilan Nijeriya sun nesanta kansu daga sharuddan da a jiya majalisar ta kafa wa shugaban kasar Muhammadu Buhari ko kuma su dau mataki kansa, suna masu jaddada goyon bayansu ga shugaban.

  • Najeriya : Majalisun Dokoki Sun Gindaya Wa Gwamnatin Buhari Bukatu 12

    Najeriya : Majalisun Dokoki Sun Gindaya Wa Gwamnatin Buhari Bukatu 12

    Jun 05, 2018 13:14

    Majalisun dokokin tarayya Najeriya da suka hada da ta Dattawa da ta Wakilai, sun gindaya wa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, da jerin bukatu 12, ko kuma su dau mataki kan gwamnatin.

  • Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane 148 Daga Garkuwan Mayakan Boko Haram A Jihar Borno

    Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane 148 Daga Garkuwan Mayakan Boko Haram A Jihar Borno

    Jun 05, 2018 07:24

    Kakakin sojojin Najeriya ya bayyana cewa sojojin kasar sun sami nasarar kwato mutane 148 daga garkuwan mayakan boko haram daga ciki har da mata 58 da kuma yara 75.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS