-
An Kame Wasu Daga Cikin Fursunoni Sama da 200 Da Suka Gudu A Minna, Nijeriya
Jun 04, 2018 13:52Ma'aikatar cikin gidan Nijeriya ta sanar da cewa jami'an tsaro sun sami nasarar sake kame wasu fursunoni 30 daga cikin fursunoni 219 da suka gudu daga wani gidan yari da ke garin Minna, na jihar Niger a Nijeriyan a daren jiya.
-
Dangote Ya Bawa Yansandan Najeriya Mutocin Sintiri 150
Jun 04, 2018 07:27Cibiyar Aliko Dangote Faudation mallakin hamshakin dan kasuwa a tarayyar Nigeria ya bada kyautan motocin sintiri 150 ga hukumar yansandan Najeriya.
-
Najeriya:'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum 13 A Jahar Benue.
Jun 04, 2018 01:58Hukumomin jahar Benue sun sanar da hallakar mutum 13 sanadiyar wasu tagwayen hare-hare da 'yan bindiga suka kai kauyukan dake cikin jahar
-
Najeriya : An Kashe Mayakan Boko Haram 10 A Borno
Jun 03, 2018 07:38Majiyan sojojin Nigeria a jihar Borno na tarayyar Najeriya ta bayyana cewa sojojin kasar sun kashe mayakan kungiyar boko haram 10 mahaya dawaki a wani fafatwa da su ka yi da su a garin Ngelkona na karamar hukumar Ngala a jiya Asabar.
-
Najeriya : An Sake Kashe Mutum 23 A Jahar Zamfara
Jun 02, 2018 13:53Wasu 'yan bindiga dake zarkin masu fashin shanu sun sake afkawa wani kauye a jihar Zamfara tare da kashe akalla mutum 23 a ranar juma'a.
-
Za'a Shiga Wani Sabon Yajin Aiki A Wani Bangaren Na Ma'aikatar Kiwon Lafiya A Najeriya
Jun 02, 2018 07:22Sa'o'i kadan bayan da kungiyar ma'aikatan asbitoci ta Join Health Sector Unions (JOHESU) tana ajiye yakin aikinta na kwanaki 44, kungiyar liticin dalibai ta "the nigerian association of resident Doctors (NARD) ta bada sanarwan cewa tana shirin shiga yajin aiki.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Yi Watsi Da Rahoton Amnesty Intl Kan Cin Zarafin Mata A Sansanonin 'Yan Gudun Hijira
Jun 02, 2018 01:02Rundunar sojin Nijeriya ta mayar da martani ga rahoton kungiyar kare hakkokin bil'adama din nan ta kasa da kasa Amnesty International da ya zargin sojojin da yin fyade da sauran nau'oi na cin zarafin mata a sansanonin 'yan gudun hijira da ke jihar Borno.
-
Boko Haram Ta Kashe Sojojin Najeriya Biyar
Jun 01, 2018 09:31Rundinar sojin Najeriya ta sanar da mutuwar sojojinta biyar, a yayin da suka taka nakiya a jihar Borno dake arewa maso gabashin kasar.
-
Wata Kotu A Kaduna Ta Jefa Tsohon Gwamnan Jihar -Yero- Cikin Kurkuku
Jun 01, 2018 07:16Wata kotun gwamnatin tarayyar a jihar Kaduna ta bada umurnin tsare tsohon gwamnan jihar Muktar Ramalan Yero a gidan yari kafin a kammala shirye shiryen bada belinsa.
-
Buhari Ya Sa Wa Dokar Bai Wa Matasa Damar Tsayawa Takara Hannu
May 31, 2018 11:29Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya sanya hannu kan sabuwar dokar nan ta bai wa matasan kasar damar tsayawa takara a zabubbukan da za a gudanar a kasar; lamarin da matasan kasar suka jima suna jira.