-
Kotu A Kaduna Ta Turo Tsohon Gwamnan Jihar, Yero, Gidan Yari
May 31, 2018 11:29Wata babbar kotun tarayya a Kaduna, da ke arewacin Nijeriya ta ba da umurnin a tsare tsohon gwamnan jihar Mukhtar Ramalan Yero da wasu mutane uku a gidan yari saboda zargin cin amana da halatta kudin haram.
-
An Yanke Daukin Shekaru 14 Ga Tsohon Gwamnan Jihar Taraba
May 31, 2018 02:13Babbar kotun Najeriya da ke birnin Abuja ta yanke hukuncin dauri a gidan yari kan tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame har tsawon shekaru 14 ba tare da zabin biyan tara ba.
-
Nijeriya : Mutum 3 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Ruwan Gombe
May 30, 2018 02:30Limamin Masallacin Al-Burma a cikin birnin Gombe na Tarayyar Nigeria da wasu mutane biyu sun rasa rayukansu sanadiyyar ambaliyar ruwa da aka yi a yammcin ranar litinin da ta gabata.
-
Za A Rage Shekarun Tsayawa Takarar Siyasa A Najeriya
May 29, 2018 14:27Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da ke cika shekaru 3 akan karagar mulki a wannan Talata,ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa zai sanya hannu kan dokar nan ta bai wa matasa damar tsayawa takara nan da kwanaki kadan masu zuwa.
-
Najeriya : Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutum 4 A Konduga
May 29, 2018 06:51'Yan sanda a Najeriya, sun tabbatar da mutuwar mutane hudu sakamakon wani harin kunar bakin wake a garin Konduga dake yankin arewa maso gabashin kasar.
-
'Yan Boko Haram 17 Sun Mika Kansu Ga Sojojin Nijeriya Don Neman A Yi Musu Afuwa
May 29, 2018 01:19Wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko su 17 sun mika kansu ga rundunar sojin Nijeria suna masu cewa sun yi hakan ne don neman afuwar da gwamnatin Nigeria ta shelanta kan 'yan kugniyar da suka ajiye makamikuma.
-
Mutane Ukku Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Kunan Bakin Wake A Jihar Borno Na Tarayyar Nigeria
May 28, 2018 14:52Mutane uku ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani harin kunan bakin waken da aka kai a cikin wani masallaci a garin Monguno a jihar Borno arewa maso gabacin tarayyar Nigeria.
-
Buhari Ya Soke Wata Kwangilar Sayen Makamai Daga 'Isra'ila' Ta Dala Miliyan 195
May 27, 2018 13:24Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya soke wata kwangilar sayen makamai daga haramtacciyar kasar Isra'ila da ta kai dalar Amurka miliya 195 saboda alamun rashin gaskiya da ya shigo cikin cinikin.
-
Najeriya : MDD Ta Taimaka Wa Adamawa Don Yakar Cutar Kwalera
May 27, 2018 06:13Majalisar Dinkin Duniya, ta taimaka wa yankin adamawa dake Najeriya da Dalar Amurka Miliyan biyu don murkushe cutar amai da gudawa ko Kwalera data bulla a yankin.
-
Mata A Nigeria Sun Bukaci A Basu Mukamin Mataimakin Shugaban Kasa A Shekara Ta 2019
May 26, 2018 01:55Mata yan majalisar dokoki a tarayyar Nigeria sun bukaci a basu makamin mataimakin shugaban kasa bayan zaben shekara mai zuwa ta 2019.