Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • 'Yan Sandan Nijeriya Sun Ce Suna Neman Sanata Dino Melaye Ruwa A Jallo

    'Yan Sandan Nijeriya Sun Ce Suna Neman Sanata Dino Melaye Ruwa A Jallo

    Mar 28, 2018 11:42

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sanar da cewar tana neman Sanata Dino Melaye, dan majalisar tarayya daga jihar Kogi tare da dan tsohon gwamnan jihar Kogin Muhammad Audu saboda zarginsu da ake yi da ba da bayanan karya ga 'yan sanda.

  • Tashin Gobara A Sansanin 'Yan Gudun Hijira A Nigeriya Ya Lashe Rayukan Mutane

    Tashin Gobara A Sansanin 'Yan Gudun Hijira A Nigeriya Ya Lashe Rayukan Mutane

    Mar 27, 2018 07:22

    Bullar gobara a sansanin 'yan gudun hijira da ke garin Rann a jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya ta lashe rayukan mutane akalla biyar tare da raba wasu daruruwa da matsugunansu.

  • An Samu Raguwar Yaduwar Cutar Lassa A Najeriya

    An Samu Raguwar Yaduwar Cutar Lassa A Najeriya

    Mar 27, 2018 01:19

    Hukumar lafiya ta duniya ta ce an fara samun raguwar yaduwar cutar zazzabin Lassa a Najeriya.

  • Najeriya : An Mika 'Yan Matan Dapchi Ga Hannun Iyayensu

    Najeriya : An Mika 'Yan Matan Dapchi Ga Hannun Iyayensu

    Mar 25, 2018 13:46

    Hukumomi a Najeriya sun mika 'yan matan nan na makarantar sakandaren Dapchi a hannun iyayensu a yau Lahadi.

  • Sojojin Nijeriya Sun Bude Hanyar Maiduguri-Bama-Banki Dake Hannun B/Haram Na Tsawon Shekaru

    Sojojin Nijeriya Sun Bude Hanyar Maiduguri-Bama-Banki Dake Hannun B/Haram Na Tsawon Shekaru

    Mar 24, 2018 12:30

    Sojojin Nijeriya sun gudanar da bikin bude hanyar Maiduguri-Bama-Banki da ke jihar Borno a yau din nan Asabar shekaru hudu bayan da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram suka kwace hanyar, lamarin da mutanen yankin suka yi maraba da shi.

  • Najeriya : 'Yan Matan Makarantar Dapchi 101 Boko Haram Ta Sako

    Najeriya : 'Yan Matan Makarantar Dapchi 101 Boko Haram Ta Sako

    Mar 21, 2018 12:32

    Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa 'yan matan makarantar sakadaren Dapchi 101 ne kawo yanzu kungiyar Boko Haram ta sako daga cikin 110 da kungiyar ta yi garkuwa dasu.

  • Najeriya: An Sako Wasu Daga Cikin 'Yan Matan Dapchi A Yau Laraba

    Najeriya: An Sako Wasu Daga Cikin 'Yan Matan Dapchi A Yau Laraba

    Mar 21, 2018 08:27

    Rahotanni daga Najeriya na cewa an sako wasu daga cikin 'yan matan Dapchi da mayakan Boko Haram suka sace.

  • 'Yan Sandan Nijeriya Sun Zargi Dino Melaye Da Raba Makamai Don Tada Hankali

    'Yan Sandan Nijeriya Sun Zargi Dino Melaye Da Raba Makamai Don Tada Hankali

    Mar 20, 2018 02:20

    Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta gabatar da wasu matasa da ta kama bisa zargin suna da alaka da wata kungiyar ‘yan ta’adda da suke gudanar da ayyukansu a jihar Kogi wadanda suka ce dan majalisar dattawan Nijeriyan Sanata Dino Melaye ne ke ba su makamai.

  • Najeriya: Shugaba Buhari ya fasa zuwa Rwanda

    Najeriya: Shugaba Buhari ya fasa zuwa Rwanda

    Mar 19, 2018 15:28

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fasa zuwa kasar Rwanda domin halartar wani taron shugabanin Tarayyar Afrika kan yarjejeniyar kasuwanci.

  • Buhari Ya Gana Da Shugabannin Majalisun Nijeriya Don Dinke Barakar Da Ta Kunno Kai

    Buhari Ya Gana Da Shugabannin Majalisun Nijeriya Don Dinke Barakar Da Ta Kunno Kai

    Mar 16, 2018 07:39

    A wani abin da ake gani a matsayin kokarin dinke barakar da ta kunno kai tsakanin fadar shugaban Nijeriya da majalisun kasar, shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriyar ya gana da shugabannin majalisun tarayyar kasar su biyu a daren jiya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS