-
Hukumar NJC A Nijeriya Ta Bukaci A Kori Alkalai Biyu Da Kuma Jan Kunnen Sauran
Mar 15, 2018 07:51Hukumar da ke sanya ido kan lamurran shari'a a Nijeriya (NJC) ta bukaci da a sallami wasu alkalai guda biyu a kasar kamar yadda kuma ta ja kunnen sauran alkalan kuma kan ayyukan da suke yi.
-
Kokarin Gwamnatin Najeriya Na Ceto 'Yan Matan Dapchi
Mar 15, 2018 03:42Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirinta na ceto 'yan matan sakanderen Dapchi da mayakan boko haram suka yi awan gaba da su cikin watan da ya gabata.
-
Shugaba Buhari Ya Gana Da Iyayen 'Yan Matan Dapchi Da Aka Sace
Mar 15, 2018 02:08Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gana da iyayen 'yan matan sakandaren Dapchi da mayakan kungiyar Boko Haram suka sace a kwanakin baya.
-
Gwamnatin Najeriya Ba Za Ta Yi Kasa A Guiwa Ba Har Zuwa Sako 'Yan Matan Dapchi
Mar 14, 2018 15:38Shugaban kasar ta Najeriya Muhammadu Buhari ne ya bayyana haka a yayin da ya ziyarci Jahar Yobe, yana mai cewa sai an saki dukkanin 'yan matan Chibok da Dapchi
-
Amurka Za Ta Taimakawa Najeriya Wajen Yaki Da Ta'addanci
Mar 13, 2018 02:22Sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson ya ce Kasarsa za ta ci gaba da tallafawa Najeriya a fanonin da suka shafi yaki da ta'addanci dama ababen more rayuwa.
-
Najeriya: An kashe Mutane 10 A grin Daffo Da Ke Jahar Plateau
Mar 10, 2018 15:31Kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya ambato majiyar tsaro na cewa wadanda aka kashe din sun kunshi mata biyar da karamin yaro guda sai maza hudu.
-
Harin Boko Haram Ya Lashe Rayukan Jami'an Tsaron Najeriya 10
Mar 09, 2018 08:16Shugaban 'Yan sandar jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya ya sanar da mutuwar jami'an tsaron kasar 10 sanadiyar harin kungiyar boko haram.
-
Mutane 110 Zazzabin Lassa Ya Kashe A Najeriya
Mar 07, 2018 02:17Hukumomin kiwan lafiya a Najeriya, sun ce mutane 110 ne cutar zazzabin lassa ta yi ajalinsu cikin 353 da suka kamu da ita tun daga farkon wannan shekara ta 2018.
-
Harin Kunar Bakin Wake Na Boko Haram Ya Ci Rayukan Mutane Uku A Jihar Borno
Mar 06, 2018 02:58Wani dan kunar bakin wake dake kan Babur da ake kyautata zaton dan boko haram ne ya tarwatsa kansa a wani kauye dake wajen Maiduguri babban birnin jahar Bornon Najeriya tare da kashe akalla mutane uku da kuma jikkata wasu 18 na daban.
-
Kamfanin NNPC A Nigeria Ya Ce Yana Kashe Naira Miliyon N774 Don Tallafawa Farashin Manfetur A Kasar
Mar 05, 2018 03:48Shugabban kamfanin NNPC mai haka da sarrafa man fetur a tarayyar Najariya ya bayyana cewa kamfaninsa yana biyan Naira miliyon N774 a ko wace rana don tallafawa farashin man fetur ya tsaya kan N145 a kan ko wace lita.