Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Hukumar Kwastam A Nigeria Ta Kwace Motoci 3000 Daga Dillalansu

    Hukumar Kwastam A Nigeria Ta Kwace Motoci 3000 Daga Dillalansu

    Oct 18, 2017 08:27

    Hukumar kwastam a tarayyar Nigeria ta bayyana halaccin kwace motoci kimani 3000 da tayi daga hannun dillalan motoci a duk fadin kasar a tsakanin watan Janairu na wannan shekara zuwa yanzu.

  • Sojojin Nigeria Sun Kama Masu Aikata Laifuka Daban-Daban Fiye Da 40 A Tsakanin Jihohin Lagos Da Ogun

    Sojojin Nigeria Sun Kama Masu Aikata Laifuka Daban-Daban Fiye Da 40 A Tsakanin Jihohin Lagos Da Ogun

    Oct 18, 2017 08:24

    Sojojin Nigeria tare da umurnin babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Lt. Gen Tukur Buratai sun kama mutane fiye da 40 masu aikata laifuffuka daban daban a jihohin Lagos da Ogun.

  • Kotu Ta Bukaci Masu Belin Kanu Da Su Kawo Shi Ko Su Rasa Naira Miliyan 300 Kudin Beli

    Kotu Ta Bukaci Masu Belin Kanu Da Su Kawo Shi Ko Su Rasa Naira Miliyan 300 Kudin Beli

    Oct 18, 2017 02:20

    Kotun tarayya dake Abuja, babban birnin Tarayyar Nijeriya, ta umurci mutanen da suka yi belin Shugaban kungiyar tsageran 'yan ware na Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu da su kawo shi gaban kotun ko kuma su rasa Naira miliyan 300 da suka bayar a matsayin kudin lamunin belin nasa da suka karba.

  • Shugaban Nigeria Ya Bada Umurnin Dakatar Da Kashe Kashen Kabilanci A Kasar

    Shugaban Nigeria Ya Bada Umurnin Dakatar Da Kashe Kashen Kabilanci A Kasar

    Oct 17, 2017 15:35

    Shugaban tarayyar Nigeria Mohammad Buhari ya bada umurni a kawo karshen rikicin kabilanci da ke faruwa a jihar Plato na tsakiyar kasar da gaggawa.

  • Buhari Ya Soki Gwamnonin Jihohi Kan Rashin Biyan Albashin Ma'aikata

    Buhari Ya Soki Gwamnonin Jihohi Kan Rashin Biyan Albashin Ma'aikata

    Oct 17, 2017 15:34

    Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Nigeria ya soki gwamnonin jihohi kan rashin biyan albashin ma'akatansu duk tare da tallafin da ya bayar don hakan.

  • Nijeriya : Mutum 35 Suka Mutu A Sabon Rikicin Filato

    Nijeriya : Mutum 35 Suka Mutu A Sabon Rikicin Filato

    Oct 17, 2017 02:21

    Rahotanni daga Nijeriya na cewa mutane a kalla 35 ne suka gamu da ajalinsu a sabon rikicin da ya barke a wasu kauyuka dake jihar Filato a tsakiyar kasar.

  • Alal Akalla Mutane 23 Sun Mutu Saboda Barkewar Sabon Rikici Jihar Flaton Nigeriya

    Alal Akalla Mutane 23 Sun Mutu Saboda Barkewar Sabon Rikici Jihar Flaton Nigeriya

    Oct 16, 2017 14:01

    Rahotanni daga jihar Flaton Nijeriya sun bayyana cewar alal akalla mutane 23, wasu rahotannin ma sun ce adadin mutanen ya kai 29 da suka mutu baya ga wadanda suka sami raunuka sakamakon wasu hare-hare da wasu mutane suka kai kauyen Nkiedonwhro da ke karamar hukumar Bassa na jihar a safiyar yau Litinin.

  • Yansanda Sun Kashe Masu Satar Mutane 2 Sun Kuma Kubutar Da Wanda Aka Sace A Nigeria

    Yansanda Sun Kashe Masu Satar Mutane 2 Sun Kuma Kubutar Da Wanda Aka Sace A Nigeria

    Oct 15, 2017 02:50

    Hukumar yansanda a Nigeria ta bada sanarwan kashe masu satar mutane 2 da kuma kubutar da mutumin da suka sace a jiya Asabar.

  • Ganawar Sashen Hausa Tehran Da Jakadan Najeriya A Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga

    Ganawar Sashen Hausa Tehran Da Jakadan Najeriya A Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga

    Oct 14, 2017 14:59

    A yau 14 ga watan Oktoban 2017, jakadan tarayyar Najeriya a Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga ya mika takardunsa na kama aiki a hukumance ga shugaba Rauhani.

  • Fadar Shugaban Nijeriya Ta Musanta Cewa Gwamnatin Kasar Na Fifita Yankin Arewacin Kasar

    Fadar Shugaban Nijeriya Ta Musanta Cewa Gwamnatin Kasar Na Fifita Yankin Arewacin Kasar

    Oct 14, 2017 02:20

    Fadar shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ta musanta zargin da wasu suke wa gwamnatin Buharin na fifita yankin arewacin kasar a kan sauran yankunan bayan kalaman da shugaban Bankin Duniya yayi na cewa Buharin ya shawarce su da su ba wa yankin arewacin kasar muhimmanci wajen ayyukansu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS