-
Wata Kotu Yankewa Mayakan Boko Haram 45 Hukuncin Dauri
Oct 13, 2017 15:33Wata babban kotun tarayyara a Nigeria ta yanke hukuncin dauri kan wasu mayakan kungiyar Boko Haram 45 wadanda ta tabbatar da laifi a kansu
-
Najeriya: Mayakan Boko Haram Da Sojojin Nigeria Sun Yi Musayar Wuta A Garin Gwaza Na Jihar Borno
Oct 11, 2017 03:01An yi musayar wuta tsakanin mayakan Boko Haram da kuma sojojin Nigeria a garin Gwaza na jihar Borno a jiya da dare.
-
Nijeriya : Za'a Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargin Alaka Da Boko Haram
Oct 09, 2017 02:20Rahotanni daga Nijeriya na cewa yau Litini za'a fara gurfanar da mutanen da ake zargi da alaka da kungiyar Boko Haram.
-
Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Musanta Batun Mutuwar Mutane A Wajen Wasan Nijeriya-Zambiya
Oct 08, 2017 13:35Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta musanta labarin da wasu kafafen watsa labaran kasar suka watsa na cewa wasu mutane sun mutu sakamakon turmutsutsu da aka fuskanta a loakcin gasar kwallon kafa da kungiyar kwallon kafa ta Nijeriyan ta yi da takwararta ta kasar Zambiya a jiya Asabar a garin Uyo na jihar Akwa Ibom.
-
Rasha 2018 : Yau Nijeriya Za Ta San Matsayinta
Oct 07, 2017 07:27Yau Asabar 'yan wasan 'yan wasan kwallon kafa na super Eagles na Najeriya zasu san matsayinsu kan zuwa gasar cin kofin duniya wanda za a yi a badi a kasar Rasha.
-
Najeriya Ba Ta Goyon Bayan Takunkumin Da Saudiyya Ta Kakabawa Kasar Qatar.
Oct 06, 2017 15:24Jaridar Kasar Qatar ta " al-Sharq" ta ambato ministan harkokin wajen kasar Najeriya -Geoffrey Onyeama yana kiran Saudiyya da ta kawo karshen takunkumin da ta kakabawa Qatar.
-
Nijeriya : An Gano Gawarwaki 16 Bayan Kifewar Kwale-kwale A Kebbi
Oct 05, 2017 06:55A Nijeriya ana ci gaba da neman wasu gawawakin mutanen da hatsarin kwale kwale ya rusa da su a jihar Kebbi dake arewacin kasar.
-
Cikar Najeriya Shekaru 57 Da Samun 'Yancin Kai Daga Birtaniya
Oct 04, 2017 07:54Jama'a masu saurare Assalamu Alaikum barkan ku da warhaka barkanmu kuma d asake saduwa da kua cikin wannan shiri na Afirka amako, shirin da kan yi dubi a kan wasu daga cikin muhimamn lamurra da suka wakana a nahiyar Afirka a cikin mako, shirin na yau zai mayar da hankali kan cikar shekaru 57 da Najeriya ta samu 'yancin kai daga mulkin mallakar turawan Birtaniya, inda za mu mahangar masana a kan yanayin da Najeriya ta kasance a cikin wadannan shekaru, ta fuskacin ci gaba ko akasin hakan a banga
-
Majalisar Alkalai Ta NJC Ta Kafa Kwamitin Binciken Aikalai
Oct 03, 2017 03:13Majalisar alkalai ta kasa a tarayyar Nijeriya ta NJC ta kafa kwamiti don binciken manya manyan alkalai 2 da kuma wasu 13 a jiya litinin kan zargin aikata ba daidai ba
-
Shugaba Buhari: Ba Zan Yarda Da Shirin Raba Nijeriya Ba
Oct 01, 2017 06:54Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya yayi karin haske dangane da irin nasarorin da gwamnatinsa ta samu a fagagen tattalin arziki da tsaro yana mai cewa ba zai taba amincewa da kiran da wasu suke yi na raba Nijeriya da kuma ballewa ba.