Pars Today
Shugaba Emmanuel Macron, na Faransa ya yi kira ga kamfanonin kasarsa akan su kara zuba jari a Rasha, musamman a bangaren da suka fio karfi kamar abincin na safarawa da harkokin sarararin samaniya da kuma kayan lataroni.
Rasha ta ce za ta meka jiragen yaki samfarin Sukhoi Su-35 guda 10 a cikin wannan shekara ta 2018
Wani jami'in fadar Kremlin ta kasar Rasha Yuri Ushakov ya ce; An sami kusanci a tsakanin Rasha da turai saboda batun yarjejeniyar makamashin Nukiliya
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya ce yana nazarin samar da mafita a gabas ta tsakiya tare da fira ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu.
Jakadan Amurka a tarayyar turai Vladimir Chizhov ne ya bayyana haka sannan ya kara da cewa matakin babban kuskure ne na tarihi
Mataimakin ministan harkokin wajen Rasha Sergey Ryabkov ne ya bayyana haka a yau litinin sannan ya kara da cewa; Rasha tana son ganin dukkanin bangarorin yarjejeniyar sun ci gaba da aiki da ita
An rantsar da Vladimir Putin a matsayin shugaban kasar Rasha a karo na hudu bayan gagarumar nasarar da ya samu a zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Maris din da ya gabata.
A Rasha, yau Litine ce shugaban kasar, Vladimir Putin, zai yi ratsuwar kama aiki a wa'adin mulki na hudu, wanda zai bashi damar ci gaba da shugabancin kasar har zuwa shakara 2024.
Shugaban cibiyar Rasha mai shiga tsakani na sasanta 'yan kasar Siriya ya bayyana cewa sama da mutane dubu 63 da 700 ne daga cikin mazauna yankin Ghouta ta gabas suka koma gidajensu.
Wata kotu a Iraki ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan wasu mata 19 yan kasar Rasha, bayan samun su da laifin shiga kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) a Iraki.