Pars Today
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bada sanarwan cewa sojojin kasar sun kashe dubban yan ta'adda a yakin da ta shiga da su a kasar Siriya.
Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sargai Lavrov ya bayyana cewa shekara ta 2018 da ta shude , shekara ce mai tsanani ga kasar Rasha.
Kasashen Rasha da Turkiyya, sun bayyana anniyarsu ta yin aiki tare a Siriya, biyo bayan matakin Amurka na janye dakarunta daga Siriya.
A jiya Jumma'a ce kungiyar tarayyar Turai ta tsawaita takunkuman tattalin arzikin da ta dorawa kasar Rasha na wasu watanni 6.
Babban zauren majalisar dinkin duniya ya fitar da kudurori masu yin Allawadai da Amurka kan yadda take kuntatawa jami'an diblomasiyyar kasar Rasah a kasar da kuma yadda take daukan matakai masu tsauri a ofisoshin jakadancin kasar Rasha a kasar.
Hukumar tsaron cikin gida ta kasar Rasha FSB ta bada sanarwan tsare mutane 7 wadanda take tuhuma da aikawa yan ta'adda da ke kasar Siriya kudade daga kasar
Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio ya nuna damuwa kan yadda ayyukan nuna kyama ga musulmi ke karuwa a duniya.
Shugaban kasar Venezuella, Nicolas Maduro, ya fara wata ziyarar aiki a kasar Rasha, inda zai gana da takwaransa Vladimir Putin a birnin Moscow.
Fadar shugaban kasa a Rasha ta tabbatar da cewa za'a yi ganawa tsakanin shugaban kasar Vladimir Putin da takwaransa na Amurka Donald a daura da taron G20 da za'a yi a Argentina.
Ministan harkokin wajen kasar Jamus Hayko Maas ne ya ba da shawarar cewa kasarsa tare da Faransa za su shiga tsakanin Rasha da Ukraine da suke rikici