Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Wani Abu Ya Fashe Ya Kuma Kashe Mutane 10 A Birnin Saint Pertersburg Na Kasar Rasha

    Wani Abu Ya Fashe Ya Kuma Kashe Mutane 10 A Birnin Saint Pertersburg Na Kasar Rasha

    Apr 03, 2017 13:52

    Majiyar jami'an tsaro a birnin Saint Pertersburg na kasar Rasha ta bayyana cewa mutane 10 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar fashewar wani abu a wata tashar Metro a cikin birnin birnin.

  • Rasha : Zargin Iran Da Ayyukan Ta'addanci, Shirme Ne, Inji Lavrov

    Rasha : Zargin Iran Da Ayyukan Ta'addanci, Shirme Ne, Inji Lavrov

    Apr 03, 2017 11:00

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergueï Lavrov, ya yi watsi da zargin da Amurka kewa Iran kan aikata ayyukan ta'addanci da cewa batu ne marar tushe.

  • Iran: Shugaban Kasa Rauhani Ya Dawo Gida Daga Ziyarar Kasar Rasha.

    Iran: Shugaban Kasa Rauhani Ya Dawo Gida Daga Ziyarar Kasar Rasha.

    Mar 29, 2017 12:15

    Shugaban Kasar Iran Hassan Rauhani ya dawo gida daga ziyarar da ya kai kasar Rasha.

  • Ruhani Ya Gana Da Putin Na Rasha A Moscow

    Ruhani Ya Gana Da Putin Na Rasha A Moscow

    Mar 28, 2017 16:21

    A ci gaba da ziyarar aikin da yake a birnin Moscow, shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putine inda suka tattauna kan batutuwa da dama da suka shafi kasashen biyu.

  • Shugaba Rauhani Ya Kammala Ziyarar Aiki A Kasar Rasha

    Shugaba Rauhani Ya Kammala Ziyarar Aiki A Kasar Rasha

    Mar 29, 2017 05:50

    Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya kammala ziyarar aiki ta yini biyu da ya gudanar a kasar Rasha.

  • Shugaba Rauhani Na Iran Ya Isa Birnin Moscow Na Rasha

    Shugaba Rauhani Na Iran Ya Isa Birnin Moscow Na Rasha

    Mar 27, 2017 17:34

    Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya isa birnin Moscow na kasar Rasha a yammacin yau, a ziyarar kwanaki biyu da zai gudanar a kasar bisa gayyatar da shugaba Putin ya aike masa.

  • Rasha Ta Bukaci A Yi Bincike Kan Kisan Da Amurka Ta Yi Wa Fararen Hula A Mausel

    Rasha Ta Bukaci A Yi Bincike Kan Kisan Da Amurka Ta Yi Wa Fararen Hula A Mausel

    Mar 27, 2017 17:33

    Gwamnatin kasar Rasha ta bukaci da a gudanar da bincike kan kisan kiyashin da jiragen yakin Amurka suka yi wa fararen hula a garin Mausel na kasar Iraki a cikin wannan mako.

  • Rasha Za Ta Horada Mayakan Kurdawa Syria

    Rasha Za Ta Horada Mayakan Kurdawa Syria

    Mar 20, 2017 16:39

    Dakarun Kuradwa na Syria zasu samu wani horon kan aikin soja daga kasar Rasha a wata yarjejeniya da bangarorin biyu suka cimma, kamar yadda kungiyar Kurdawa ta sanar a yau Litini.

  • Rasha Ta Kirayi Jakadan

    Rasha Ta Kirayi Jakadan "Isra'ila" A Kasar Saboda Harin Da "Isra'ilan' Ta Kai Siriya

    Mar 18, 2017 11:21

    Kasar Rasha ta kirayi jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar don neman karin bayani dangane da keta hurumin kasar Siriya da jiragen yakin haramtacciyar kasar suka yi da kuma kai hare-hare wasu bangarori na kasar.

  • Rasha Ta Kafa Sharadin Kyautata Alakarta Da Kasashen Yammaci

    Rasha Ta Kafa Sharadin Kyautata Alakarta Da Kasashen Yammaci

    Mar 16, 2017 11:14

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewar matukar dai kasashen yammaci suna son kyautata alakarsu da ita, to wajibi ne su yi watsi da siyasar kiyayyar da suke nuna mata

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS