Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Sabon Zagayen Tattaunawar Rikicin Syria A Astana

    Sabon Zagayen Tattaunawar Rikicin Syria A Astana

    Mar 14, 2017 17:23

    Yau Talata a sake komawa wani sabon zagayen tattaunawa a birnin Astana na kasar Kazakstan da nufin samar da mafita ga rikicin kasar Syria.

  • Gwamnatin Rasha Tana Ci Gaba Da Goyon Bayan Khalifah Haftar Na Libiya

    Gwamnatin Rasha Tana Ci Gaba Da Goyon Bayan Khalifah Haftar Na Libiya

    Mar 14, 2017 12:16

    Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha ya gudanar da zaman tattaunawa da babban kwamandan rundunar sojin Libiya Khalifah Haftar tare da jaddada ci gaba da taimakekkeniya a tsakanin kasashensu.

  • Kasar Rasha Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Halattacciyar Gwamnatin Kasar Siriya

    Kasar Rasha Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Halattacciyar Gwamnatin Kasar Siriya

    Mar 03, 2017 18:03

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa: Kasarsa zata ci gaba da yaki da duk wasu ayyukan ta'addanci da suke neman kawar da halattacciyar gwamnatin Siriya.

  • Rasha Ta Ce 'Yan Ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Sun Sha Kashi A Syria

    Rasha Ta Ce 'Yan Ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Sun Sha Kashi A Syria

    Mar 03, 2017 06:55

    Jakadan kasar Rasha a Syria ya bayyana cewa kungiyar 'yan ta'addan Daesh (ISIS) ta yi rauni a kasar Syria.

  • Rasha Da China Sun Hau Kujerar Naki Kan Wani Kudurin Adawa Da Kasar Siriya A Kwamitin Tsaro

    Rasha Da China Sun Hau Kujerar Naki Kan Wani Kudurin Adawa Da Kasar Siriya A Kwamitin Tsaro

    Feb 28, 2017 18:22

    Kasashen Rasha da China sun hau kujerar naki dangane da wani kudurin da kasashen Turai suka gabatar a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya dangane da zargin da suke yi na cewa gwamnatin kasar Siriyan ta yi amfani da makamai masu guba a kasar.

  • Rasha Ta Ce Za Ta Yi Watsi Da Duk Wani Sabon Takunkumi A Kan Syria

    Rasha Ta Ce Za Ta Yi Watsi Da Duk Wani Sabon Takunkumi A Kan Syria

    Feb 25, 2017 13:15

    Gwamnatin kasar Rasha ta yi barazanar hawa kujerar naki dangane da duk wani yunkurin kakaba wasu sabbin takunkumai a kan kasar Syria a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya.

  • Shugaban Rasha Ya Jaddada Cewa Kasarsa Bata Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Siriya

    Shugaban Rasha Ya Jaddada Cewa Kasarsa Bata Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Siriya

    Feb 23, 2017 18:13

    Shugaban Rasha ya jaddada cewa: Kasarsa bata tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Siriya iyaka dai tana taimaka mata a fagen yaki da ta'addanci.

  • Turai:  Shugaban Kasar Ukrainiya Ya Bukaci Tarayyar Turai Ta Kakabawa Rasha Takunkumi

    Turai: Shugaban Kasar Ukrainiya Ya Bukaci Tarayyar Turai Ta Kakabawa Rasha Takunkumi

    Feb 22, 2017 06:26

    Shugaban Kasar ta Ukraniya ya yi suka ga kasar Rasha saboda amincewarta da Takardun shigar da mutanen gabacin kasar su ke yi.

  • Rasha ta aike da taimakon agaji zuwa Siriya

    Rasha ta aike da taimakon agaji zuwa Siriya

    Feb 20, 2017 11:57

    Kakakin cibiyar sa ido kan tsagaita wuta a kasar Siriya ta kasar Rasha ya bayyana cewa Dakarun tsaron cibiyar sun kai sama da tom miliyar guda da rabi na gayan abinci zuwa garin Al-Skelbia na jihar Hummah dake cikin kasar Siriya

  • Ma'aikatar Harkokin Wajen Rasha Ta Ce Crimea Ba Za Ta Sake Komawa Cikin Kasar Ukrain Ba

    Ma'aikatar Harkokin Wajen Rasha Ta Ce Crimea Ba Za Ta Sake Komawa Cikin Kasar Ukrain Ba

    Feb 15, 2017 11:54

    Gwamnatin Kasar Rasha ta bada sanarwan cewa yankin Crimea ba za ta sake komawa karkashin ikon kasar Ukrain ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS