Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Syria: Rasha Za ta Kara Yawan Hare-haren da ta ke kai wa 'Yan ta'adda

    Syria: Rasha Za ta Kara Yawan Hare-haren da ta ke kai wa 'Yan ta'adda

    Feb 13, 2017 12:07

    Jaridar Nazavisimiya Gazat, ta kasar Rasha ta ce; Bude tattaunawar sulhu a Syria ba zai hana hare-haren da Rasha ta ke shirinkai wa 'yan ta'adda ba a kasar Syria.

  • Rasha Da Iran Za Su Soke Izinin Shiga Cikin Kasashensu (Visa) A Tsakaninsu

    Rasha Da Iran Za Su Soke Izinin Shiga Cikin Kasashensu (Visa) A Tsakaninsu

    Feb 08, 2017 20:24

    Kasashen Iran Iran da Rasha na shirin soke iznin shiga cikin kasashen ga 'yan kasashen biyu da suke da sha'awar ziyartar kasashen.

  • Rasha ta karyata labarin mutuwar Sojojin ta a Siriya

    Rasha ta karyata labarin mutuwar Sojojin ta a Siriya

    Feb 05, 2017 16:53

    Kakakin Ma'aikatar tsaron Rasha ya karyata rahoton da aka watsa na mutuwar Sojojin kasar A Siriya

  • Kasar Kamaru Zata Sami Tallafin Tarayyar Rasha Wajen Yaki Da Ta'addanci

    Kasar Kamaru Zata Sami Tallafin Tarayyar Rasha Wajen Yaki Da Ta'addanci

    Jan 28, 2017 16:36

    Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana cewa zata tallafawa gwamnatin kasar Kamaru wajen yaki da ayyukan ta'addanci ta Boko Haram a kasar.

  • Rasha: Iran Za Ta Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Sa-Ido Kan Dakatar Da Bude Wuta A Syria

    Rasha: Iran Za Ta Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Sa-Ido Kan Dakatar Da Bude Wuta A Syria

    Jan 25, 2017 07:28

    Shugaban tawagar kasar Rasha a tattaunawar dakatar da bude wuta a Syria da aka gudanar a birnin Astana na akasar Kazakhstan, ya bayyana cewa Iran za ta taka muhimmiyar rawa wajen sa-ido domin tabbatar da bude wuta a syria.

  • Karshen Taron Astana Kan Rikicin Syria

    Karshen Taron Astana Kan Rikicin Syria

    Jan 24, 2017 16:55

    Kasashen Iran, Rasha da Turkiyya sun jadadda goyan bayan su akan shirin samar da zaman lafiya ta hanyar siyasa a kasar Syria.

  • Shamkhani: Babu Wata Gayyata Ta Hadin Gwiwa Da Aka Yi Wa Amurka Kan Taron Sulhun Siriya

    Shamkhani: Babu Wata Gayyata Ta Hadin Gwiwa Da Aka Yi Wa Amurka Kan Taron Sulhun Siriya

    Jan 18, 2017 17:31

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Shamkhani ya bayyana cewar kasashen Iran, Rasha da Turkiyya ba su aike wa Amurka da wata gayyyata ta hadin gwiwa da nufin ta halarcin taron sulhunta rikicin kasar Siriya da za a gudanar a kasar Kazakhstan ba yana mai cewa ko da Amurkan ta zo to babu wata rawa da za ta taka a tattaunawar.

  • Kasar Rasha Ta Dora  Laifi Kan Amurka Kan Gasar Kere Makamai Tsakanin Kasashen Yamma Da Ita

    Kasar Rasha Ta Dora Laifi Kan Amurka Kan Gasar Kere Makamai Tsakanin Kasashen Yamma Da Ita

    Jan 17, 2017 11:59

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta dora laifin gasar tattara makamai wanda bangarorin kasashen yamma da ita Rasha suka shiga a halin yanzu kan gwamnatin kasar Amurka.

  • Turkiyya : An Binne Mutumin Daya Harbe Jakadan Rasha A Boyayen Wuri

    Turkiyya : An Binne Mutumin Daya Harbe Jakadan Rasha A Boyayen Wuri

    Jan 16, 2017 17:23

    Rahotanni daga Turkiyya na cewa an binne dan sanda nan daya hareb har lahira jakadan kasar Rasha a birnin Ankara a wani wuri da ba'a bayyana ba.

  • Zabebben Shugaban Kasar Amurka Donal Trump Ya Ce Akwai Yiyuwan Dagewa Rasha Takunkumai

    Zabebben Shugaban Kasar Amurka Donal Trump Ya Ce Akwai Yiyuwan Dagewa Rasha Takunkumai

    Jan 16, 2017 11:50

    Zabebben shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa akwai yiyuwan a dagewa kasar Rasha takunkuman da aka dora mata idan ya karbi iko da kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS