Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Libya Ta Gayyaci Jami'an Sojin Kasar Rasha Zuwa Tripoli

    Libya Ta Gayyaci Jami'an Sojin Kasar Rasha Zuwa Tripoli

    Jan 10, 2017 12:05

    Gwamnatin hadaka ta kasar Libya ta gayyaci wasu daga cikin manyan jami'an sojin kasar Rashar zuwa Tripoli, domin taimaka ma kasar Libya da shawarwari da kuma dubaru na yaki da 'yan ta'adda.

  • Rasha Ta Fara Rage Yawan Sojojinta A Syria

    Rasha Ta Fara Rage Yawan Sojojinta A Syria

    Jan 06, 2017 09:41

    Rahotanni daga Rasha na cewa kasar ta fara rage yawan sojojinta a Syria

  • Putin: Ba Zamu Kori Kowa ba Saboda Matakin Amurka

    Putin: Ba Zamu Kori Kowa ba Saboda Matakin Amurka

    Dec 30, 2016 13:59

    Shugaban Rasha, Vladimir Poutine, ya ce kasarsa ba zata kori jami'an Amurka ba, bayan da Amurkar ta kakabawa kasar Rashar Takunkumi tare da korar wasu jami'an diflomatsiyan ta 35.

  • Hukumomin Tsaron Amurka Sun Ce Rasha Tayi Shishigi Cikin Zaben Watan Nuwamba A Kasar

    Hukumomin Tsaron Amurka Sun Ce Rasha Tayi Shishigi Cikin Zaben Watan Nuwamba A Kasar

    Dec 30, 2016 04:59

    Hukumar FBI ta Amurka da kuma ma'aikatar tsaron cikin gida a jiya Alhamis sun tabbatar da cewa kasar Rasha ta kutsa cikin tsarin sadarwa na jam'iyyar Democrate a lokacin zaben watan nuwamban da ya gabata kuma hakan ya yayi tasiri cikin sakamakon zaben

  • Rasha Ta Ce Tana Hada Bayanai Kan Munanan Laifukan Da ISIS Ta Tafka A Aleppo

    Rasha Ta Ce Tana Hada Bayanai Kan Munanan Laifukan Da ISIS Ta Tafka A Aleppo

    Dec 27, 2016 17:37

    Rasha ta sanar da cewa tana tatatra bayanai dangane da laifukan yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda suka aikata a Aleppo kafin su fice daga birnin.

  • An Gano Akwatin Nadar Bayanai Na Jirgin Sojin Kasar Rasha Da Ya Fadi A Teku

    An Gano Akwatin Nadar Bayanai Na Jirgin Sojin Kasar Rasha Da Ya Fadi A Teku

    Dec 27, 2016 11:18

    Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da gano akwatin nadar bayanai na jirgin saman sojin kasar da ya fado a Tekun Black Sea a ranar Lahadi da ta gabata dauke da mutane 92 a cikinsa a hanyarsa ta zuwa kasar Siriya.

  • An Gano Tarkacen Jirgin Rasha Da Ya Fadi A Tekun Bahar Maliya

    An Gano Tarkacen Jirgin Rasha Da Ya Fadi A Tekun Bahar Maliya

    Dec 26, 2016 15:49

    Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce ''An gano wasu tarkacen jirgin kasar samfurin Tu-154 da ya fadi a Tekun Bahar Maliya a nisan kilomita da rabi daga Sochi."

  • Iran Ta Jajantawa Kasar Rasha Akan Hatsarin Jirgin Sama

    Iran Ta Jajantawa Kasar Rasha Akan Hatsarin Jirgin Sama

    Dec 25, 2016 19:02

    Kakakin Ma'aikatar Wajen Iran ya jajantawa Kasar Rasha saboda fadowar jirgin kasar a tekun Balck Sea.

  • Babu Wanda Ya Rayu Cikin Hatsarin Jirgin Saman Soje Kasar Rasha A Safiyar Yau Lahadi

    Babu Wanda Ya Rayu Cikin Hatsarin Jirgin Saman Soje Kasar Rasha A Safiyar Yau Lahadi

    Dec 25, 2016 11:47

    Majiyar labarai daga kasar Rasha sun bayyana cewa wani jirgin saman sojen kasar dauke da mutane 91 ya yi hatsari ya kuma fada a cikin tekun Black Sea a safiyar yau ya kuma kashe dukkan mutane 92 da suke cikin jirgin

  • Wani Jirgin Rasha Ya Bata Bayan Tashinsa Daga Birnin Sochi Zuwa Syria

    Wani Jirgin Rasha Ya Bata Bayan Tashinsa Daga Birnin Sochi Zuwa Syria

    Dec 25, 2016 05:53

    Rahotanni daga kasar Rasha na cewa wani jirgi mallakin ma'aikatar tsaron kasar ya bata a safiyar yau, bayan tashinsa daga birnin Sochi zuwa birnin Latakia na kasar Syria.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS