-
Putin Ya Bayar Da Umarnin Tsaurara Matakai A Dukkanin Ofisoshin Jakadancin Rasha
Dec 21, 2016 16:40Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayar da umarnin daukar tsaurarar matakan tsaro a dukkanin ofisoshin jakadancin kasar Rasha da ke kasashen duniya.
-
Taron Ministocin Harkokin Wajen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Rikicin Siriya
Dec 20, 2016 18:21Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran, Rasha da Turkiyya sun fara aiwatar da wani shiri na samo hanya ta diplomasiyya wajen magance rikicin kasar Siriya.
-
Kwararrun Kasar Rasha Sun Fara Biciken Kashe Jakadar Kasar A Turkiya
Dec 20, 2016 18:20Kwana guda bayan kisan gillan da aka yi wa jakadar kasar Rasha a Ankara na kasar Turkiyya, wata tawagar kwararru masu bincike na kasar Rasha sun isa kasar Turkiyan da nufin gano yadda aka kashe jakadan.
-
An Kashe Jakadan Kasar Rasha A Birnin Ankara Na Kasar Turkia
Dec 19, 2016 17:44Rahotannin da suke fitowa daga kasar Turkia a dazo dazon nan sun nuna cewa Jakadan kasar Rasha a birnin Ankara na kasar Turkia ya ji mummunan raunuka bayan an harbe shi da bindiga a yau Litinin.
-
Gwamnatin Kasar Rasha Ta Amince Da Shirin Tattaunawa Don Warware Rikicin Kasar Syria
Dec 17, 2016 15:40Gwamnatin kasar Tasha ta amince da shawarar tattaunawa don warware rikicin kasar Siria ta hanyar tattaunawa da kuma fahintar juna.
-
Masco ba ta cimma matsaya da Amurka ba kan fitar 'yan ta'adda daga birnin Alepo
Dec 12, 2016 05:21Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya karyata jita-jitan cewa Masco da Watsinton sun cimma matsaya kan fitar kungiyoyin 'yan ta'adda daga gabashin birnin Alepo na kasar Siriya
-
Tarayyar Turai Ta Bukaci A Farfado Da Tattaunawa Tsakanin Kasashen Turai Da Tarayyar Rasha
Dec 07, 2016 05:41Magatakardan majalisar shawara ta tarayyar Turai ya jaddada wajibcin ci gaba da tattaunawa da kasar kan sabanin da ta suka shiga tsakanin bangarorin biyu a shekaru baya bayan nan.
-
Rasha ta aika taimakon Ton 150 zuwa Birnin Halab na Siriya
Dec 04, 2016 11:11Rasha ta aika da taimako na Ton 150 zuwa yankunan da aka 'yanto na Birnin Halab a Kasar Siriya
-
Gwamnatin Rasha Ta Zarga MDD Da Sakaci Wajen Tallafawa Fararen Hula A Siria
Nov 22, 2016 17:58Gwamnatin kasar Rasha ta zargi majalisar dinkin duniya da sakaci wajen tallafawa fararen hula a birnin Halab na kasar Siria
-
Kasar Rasha Ta ce A Shirye Take Dan Kyautata Dangantaka Da Amurka.
Nov 18, 2016 05:11Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sargai Lavrov wanda yake halattan taron kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Asia APEC a birnin Limo na kasar Peru ya bayyana cewa Mosco a shirye take ta kyautata danganatakar ta da kasar Amurka.