Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Jiragen Yakin Rasha Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan 'Yan Ta'addan Siriya

    Jiragen Yakin Rasha Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan 'Yan Ta'addan Siriya

    Nov 17, 2016 11:17

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyyana cewar jiragen yakin kasar sun kai wasu hare-hare masu karfin gaske a kan wajaje da kuma sansanonin 'yan ta'addan kasar Siriya lamarin da yayi sanadiyyar mutuwa da raunana wani adadi mai yawa na 'yan ta'addan.

  • Kungiyar Tsaro Ta NATO Na Shirin Shiga Tattaunawa Da Rasha

    Kungiyar Tsaro Ta NATO Na Shirin Shiga Tattaunawa Da Rasha

    Nov 16, 2016 18:50

    Babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ya bayyana cewa suna kokarin ganin sun koma kan teburin tattaunawa tare da kasar, domin rage sabanin da ke tsakaninsu.

  • Jirgin Yakin Rasha ya fadi a tekun Meditrenia

    Jirgin Yakin Rasha ya fadi a tekun Meditrenia

    Nov 15, 2016 05:53

    Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar da faduwar jirginta na yaki a tekun Meditarinia

  • Donald Trump ya tattauna da Putin ta hanyar waya.

    Donald Trump ya tattauna da Putin ta hanyar waya.

    Nov 15, 2016 05:53

    Fadar Shugaban kasar Rasha ta sanar da cewa Shugaba Viladimin Putin ya tattauna da zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump ta wayar Talho a daren jiya Litinin.

  • Nijeriya Da Rasha Sun Kulla Yarjejeniyar Aiki Tare A Bangaren Ayyukan Soji

    Nijeriya Da Rasha Sun Kulla Yarjejeniyar Aiki Tare A Bangaren Ayyukan Soji

    Nov 12, 2016 16:50

    Nijeriya da kasar Rasha sun cimma wata yarjejeniya ta aiki tare a fagen ayyukan sojoji a tsakaninsu da nufin kara karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.

  • Kasar Rasha Ta Ki Amincewa Da Bukatar Kara Wa'adin Dakatar Da Bude Wuta A Kasar Siriya

    Kasar Rasha Ta Ki Amincewa Da Bukatar Kara Wa'adin Dakatar Da Bude Wuta A Kasar Siriya

    Nov 11, 2016 04:52

    Kasar Rasha ta ki amincewa da bukatar Majalisar Dinkin Duniya ta neman kara wa'adin dakatar da bude wuta a garin Halab dake arewacin kasar Siriya.

  • Rasha za ta fara kai farmaki kan 'yan ta'adda a Siriya

    Rasha za ta fara kai farmaki kan 'yan ta'adda a Siriya

    Nov 09, 2016 11:22

    Wata majiya a Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce nan ba da jimawa ba Dakarun tsaron kasar za su fara kai farmaki kan 'yan ta'adda a garin Alepo

  • Badakalar Siyasa Tsakanin Masar Da Saudiyyah

    Badakalar Siyasa Tsakanin Masar Da Saudiyyah

    Nov 06, 2016 06:05

    Sakamakon tabarbarewar da alakar diflomasiyya tsakanin Masar da Saudiyya ke fuskanta a cikin lokutan nan, hakan ya sanya Masar sake yin nazari dangane da farfado da alakarta da wasu kasashen da bata dasawa da su domin cike gibin abin ta rasa daga Saudiyyah.

  • Putin Da Assad Sun Tattauna Kan Rikicin Syria Da Kuma Yaki Da Ta'addanci

    Putin Da Assad Sun Tattauna Kan Rikicin Syria Da Kuma Yaki Da Ta'addanci

    Oct 20, 2016 05:46

    Shugabannin kasashen Rasha da Syria sun gudanar da wata tattaunawa a jiya ta wayar taroho, dangane da halin da ake ciki a Syria da kuma batun ci gaba da yaki da ta'addanci a kasar.

  • Shugaba Putin Ya Jaddada Goyon Bayan Gwamnatin Iraki Na Fada Da Ta'addanci

    Shugaba Putin Ya Jaddada Goyon Bayan Gwamnatin Iraki Na Fada Da Ta'addanci

    Oct 19, 2016 17:05

    Shugaban kasar Vladimir Putin ya sanar da goyon bayan kasarsa ga kokarin da gwamnatin kasar Iraki take yi na fada da ta'addancin kungiyar Da'esh da take rike da wasu yankuna na kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS