-
Rasha : Janyewar Amurka Za Ta Haddasa Gasar Kera Makamai
Oct 26, 2018 11:14Kasar Rasha ta sanar da cewa janyewar Amurka daga yarjejeniyar kawar da makamai masu linzami masu cin matsakaicin zango za ta haddasa gasar kera makamai.
-
Rasha : Putin Zai Gana Da Trump A Binin Paris
Oct 24, 2018 05:54Shugaba Vladimir Putin na kasar Rasha zai gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a birnin Paris na kasar Faransa a watan Nuwamba mai zuwa.
-
Sojojin Rasha Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 88,000 Cikin Shekaru 3 A Siriya
Oct 20, 2018 18:22Ministan tsaron kasar Rasha, Sergei Shoigu, ya bayyana cewar kimanin 'yan ta'addan takfiriyya 88,000 ne suka hallaka tun bayan da sojojin kasar Rashan suka kaddamar da hare-haren fada da ta'adanci a kasar Siriya kimanin shekaru ukun da suka gabata.
-
Rasha Ta Mayar Da Kakkausan Martani Kan Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Iran
Oct 18, 2018 05:51Gwamnatin kasar Rasha ta mayar da martani da kakkausar murya dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta sake kakaba wa kasar Iran.
-
Wani Dalibi Ya Kashe Dalibai 17 A Cikin Wata Makarantar Koyar Da Sana'o'i A Kasar Rasha
Oct 17, 2018 18:55Rundunar 'yan sandan kasar Rasha ta sanar da cewa: Wani dalibi dan shekaru 18 a duniya ya bude wutan bindiga kan dalibai a cikin makarantar koyar da sana'o'i inda ya kashe dalibai 17 tare da jikkata wasu 40 na daban.
-
Aiki Tare Tsakanin Rasha Da Iran Zai Rage Tasirin Takumkumin Amurka.
Oct 14, 2018 12:09Wani jami'in kasar Rasha ya ce aikin tare tsakanin kasashen Rasha da Iran zai rage tasirin takunkumin da kasar Amurka ta kakabawa kasashen biyu.
-
Rasha Ta Bukaci Kungiyar "White Helmet" Ta Kasar Siriya Ta Fice Daga Kasar
Oct 12, 2018 11:50Jakdan kasar Rasha a majalisar dinkin duniya ya bukaci 'ya'yan kungiyar nan ta "white Helmet" ko farar hulan kwano su fice daga kasar don kasancewarsu barazana ga kasar ta Rasha.
-
Rasha Ta Tabbatar Da Rawar Da Kasar Iran Ke Takawa A Yaki Da 'Yan Ta'adda A Siriya
Oct 09, 2018 19:15Mataimakin Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya tabbatar da cewa Sojojin kasar Iran sun bayar da gudumuwa sosai a fagen yaki da ta'addanci a kasar Siriya
-
Lavrov Ya Yi Soka Akan Yadda Kasashen Turai suke Tsoma Bakinsu A Harkokin Kasar Libya
Oct 09, 2018 06:47Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov da ya gabatar da taron manema labaru na hadin gwuiwa da takwaransa na Italiya,Enzo Moavero Milanesi, a jiya Litinin a birnin Moscow ya ce tsoma bakin na kasashen trurai yana kara zuzuta wutar rikici
-
Babban Bankin Iran: Takunkuman Amurka Ba Za Su Yi Tasiri A Harkokin Kudi Na Kasr Ba.
Oct 06, 2018 06:43Shugaban babban bankin Iran Abdunnasir Himmati ya ce takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kasar Iran ba zasu yi tasiri a cikin harkokin kudi na kasar Iran ba.