Pars Today
A yau litinin shugabannin kasashen duniya da dama ke halartar taron samar da zaman lafiya da tsaro a birnin Dakar na kasar Senegal wanda shi ne irinsa na uku da ake gudanarwa.
Ana shirin fara gudanar da wani taro na kasa da kasa a Senegal kan matsayin musulmi dangane da lamurra da suka shafi duniya yau.
Za a gudanar da wani zaman taro Ta'is na kasar Senegal kan mahangar kur'ani mai tsarki dangane da wajabcin hadin kan al'ummar musulmi.
Shugaban kasar Senagal ya yi afwa ga fursinoni kimani 500 a yau Litini don zagayowar ranar sallah babban.
Shugaban Kasar Senegal ya ce mafi yawan mutanan da ta'adanci ya ritsa da su musulmi ne.
Shugaban kasar Senegal ya jaddada wajabcin samun hadin kan kasashen duniya a fagen yaki da ta'addanci.
Shugaban kasar Senegal Macky Sall ya sanya hannu a wata dokar yi wa firsinoni 600 da ake tsareda a gidajen yari na kasar daban daban afuwa.
Rahotanni daga Senegal na cewa shugaban kasar Macky Sall, yayi wa Karim Wade dan tsohon shugaban kasar Abdulaye Wade Ahuwa.
An gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta matasan kasashen Afirka ta yamma karo na ashirin da hudu a birnin Dakar fadar mulkin kasar Senegal.