Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

shahada

  • Palasdinu: Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yammacin Kogin Jordan

    Palasdinu: Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yammacin Kogin Jordan

    Jan 30, 2018 19:00

    Ma'aikatar lafiya ta Palasdinu ce ta sanar da shahadar Haitham Abu Na'im dan shekaur 16 bayan da 'yan sahayoniya suka harbe shi.

  • Palasdinu: Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Yammacin Kogin Jordan

    Palasdinu: Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Yammacin Kogin Jordan

    Jan 18, 2018 07:39

    Majiyar labarun Palasdinu ta ce Bapalasdinan ya yi shahada ne sanadiyyar harin da sojojin Sahayoniya suka kai wa garin Jenin a jiya Laraba da dare.

  • Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Garin Ramallah Da Ke Gabar Yammacin Kogin Jordan

    Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Garin Ramallah Da Ke Gabar Yammacin Kogin Jordan

    Jan 03, 2018 19:26

    Wani matashin bapalasdine ya yi shahada bayan fama da raunuka da ya yi sakamakon harin wuce gona da iri da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai yankin gabar yammacin Jordan na Palasdinu.

  • Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kashe Wani Matashin Bapalasdine

    Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kashe Wani Matashin Bapalasdine

    Dec 30, 2017 12:13

    Wani matashin bapalasdine da ya samu raunuka sakamakon jikkata shi da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi ta hanyar harbinsa da bindiga, a safiyar yau Asabar ya yi shahada.

  • Palasdinu: Wani Matashi Guda Ya Yi Shahada A Gabacin Yankin Gaza

    Palasdinu: Wani Matashi Guda Ya Yi Shahada A Gabacin Yankin Gaza

    Dec 24, 2017 18:51

    Ma'aikata kiwon lafiya ta Palasdinu ta sanar da shahadar Muhammad Sami Dahduh sanadiyyar harbin da 'yan sahayoniya suka yi masa

  • Jami'an Tsaron Kan Iyaka Na Kasar Iran 8 Ne Suka Yi Shahada A Fafatawa Da Yan Ta'adda A Yammacin Kasar

    Jami'an Tsaron Kan Iyaka Na Kasar Iran 8 Ne Suka Yi Shahada A Fafatawa Da Yan Ta'adda A Yammacin Kasar

    Nov 04, 2017 06:29

    Majiyar ofishin gwamnan lardin Azarbaijan ta yamma a kasar Iran ta bada sanarwan shahadar jami'an tsaron kan iyakar kasar 8 a jiya Juma'a a fafatawar da suka shiga da yan ta'addan a kan iyakar kasar da kasar Turkiya.

  • Iran : An Yi Jana'izar Shahid Hujaji

    Iran : An Yi Jana'izar Shahid Hujaji

    Sep 28, 2017 11:18

    A yau ne dubun dubatan mutanen garin Najafabad da ke nan Iran ne suka gudanar da jana'izar Shahid Muhsin Hujaji, daya daga cikin dakarun kasar Iran da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh suka kama da yanka shi a kasar Siriya, inda aka bisne shi da garin haihuwarsa na Najafabad.

  • Al'ummar Tunisia Sun Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Masallacin Quds

    Al'ummar Tunisia Sun Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Masallacin Quds

    Jul 23, 2017 13:11

    An gudanar da gagarumar zanga-zanga a kasar Tunsia domin nuna goyon baya ga al'ummar palastinu da kuma masallacin Aqsa.

  • A Daren Yau Ne Ake Juyayen Shahadar Imam Sadik (a) LimamiNa 6 Daga Limaman Shia

    A Daren Yau Ne Ake Juyayen Shahadar Imam Sadik (a) LimamiNa 6 Daga Limaman Shia

    Jul 19, 2017 19:23

    Musulman kasar Iran sun fara zaman makokin shahadar Imam Sadik (a) shugaban mazhabar shia Imamiya a daren yau a ko ina a duk fadin kasar.

  • Palasdinu: Bapalasdine Daya ya yi Shahada A yammacin Kogin Jordan

    Palasdinu: Bapalasdine Daya ya yi Shahada A yammacin Kogin Jordan

    Jul 10, 2017 19:10

    Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe bapalasdinan ne a gare Taqawwu'u da ke gabacin Bethlehem

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS