-
Sojojin Siriya Sun Fatattakin Jiragen Yakin 'Isra'ila' Da Suka Shigo Kasar
Dec 02, 2017 08:16Sojojin Siriya sun harba alal akalla makamai masu linzami guda hudu kan wasu jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila a lokacin da suke kokarin kai wasu hare-hare a wasu wajaje a kusa da birnin Damaskus, babban birnin kasar Siriyan.
-
Zarif : Iran Ta Shiga Siriya Ne Da Bukatar Gwamnatin Kasar
Dec 01, 2017 02:53Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa sojojin kasar Iran sun shiga kasar Siria ne tare da bukatar gwamnatin kasar.
-
MDD:An Fara Gudanar Da Taron Geneva Karo Na Takwas
Nov 29, 2017 02:49Kakakin majalisar dinkin duniya ya sanar da fara taron Geneva karo na takwas domin magance rikicin kasar Siriya.
-
An Bukaci A Maida Yarjejeniyar Sochi Kan Rikicin Kasar Siriya Ta Zama Kudurin MDD
Nov 25, 2017 02:51Jakadun kasashen Iran, Rasha da kuma Turkiya sun rubuta wasika zuwa ga babban sakataren MDD da kuma shugaban kwamitin tsaro na majalisar inda suka bukaci a maida yarjejeniyar da shuwagabannin kasashen uku suka cimma a birnin Sochi na kasar Rasha kan kawo karshen rikicinkasar Siriya ta zama wani kuduri na majalisar.
-
Rasha / Siriya : Putin Ya Gana Da Assad A Sotchi
Nov 21, 2017 07:26Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya gana da takwaransa na Siriya Bashar Al Assad a birnin Sotchi da ke kudu maso gabashin Rasha.
-
Sojojin Syria Sun Kwace Tungar Daesh Na Karshe A Kan Iyaka Da Kasar Iraqi
Nov 19, 2017 15:31Gwamnatin kasar Syria ta bada sanarwan kwace iko da garin Bukamal tungar yan ta'adda ta Daesh a kan iyaka da kasar Iraqi a yau Lahadi
-
Rasha Ta Sake Hana Aiwatar Da Bakar Siyasar Amurka Kan Kasar Siriya A Kwamitin Tsaron MDD
Nov 18, 2017 04:55A daidai lokacin da sojojin gwamnatin Siriya suke ci gaba da samun nasara a kan 'yan ta'adda a kasar, wasu mambobin kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya suna kokarin ganin sun maida hannun agogo baya a kasar ta Siriya.
-
An Yi Gargadi Kan Hatsarin Komawar 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kasashen Arewacin Afrika
Nov 16, 2017 14:06Ministocin harkokin wajen kasashen Aljeriya, Masar da Tunusiya sun yi gargadi kan hatsarin komawar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kasashensu da suke nahiyar arewacin Afrika.
-
Basshar Asad: Manufar Tada Rikici Shi ne Hana Syria Ta Ci Gaba.
Nov 15, 2017 03:04Shugaban na Syria da ya bayyana haka ne a wani jawabi da ya gabatar a wurin taron karawa juna sani dangane da hanyoyin kalubalnatar kawancen Amurka da Sahayoniya da kasashe masu mulkin mulukiya, sannan kuma da kare gwagwarmayar al'ummar Palasdinu.
-
Kasashen Larabawa Sun Kashe $130b Wajen Rusa Kasashen Siriya, Yemen Da Libiya
Nov 12, 2017 14:42Firayi ministan kasar Aljeriya, Ahmed Ouyahia, ya bayyana cewar wasu kasashen larabawa sun kasashe zunzurutun kudaden da suka kai Dala Biliya 130 da nufin ruguza kasashen Siriya, Libiya da Yemen.