Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Syria : Dakarun Kurdawa 28 Suka Hallaka A Hare-haren Turkiyya

    Syria : Dakarun Kurdawa 28 Suka Hallaka A Hare-haren Turkiyya

    Apr 26, 2017 06:36

    Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama ta kasa a Syria ta ce adadin mutanen suka rasa rayukansu a hare-haren da jiragen saman Turkiyya kan dakarun Kurdawa ya kai 28, kana wasu 19 na daban suka raunana.

  • Syria Na Shirye Don Tsagaita Wuta A Khan Cheikhoun

    Syria Na Shirye Don Tsagaita Wuta A Khan Cheikhoun

    Apr 25, 2017 01:10

    Ministan tsaron Rasha ya sanar da cewa dakarun kasar Syria a shirye suke domin tsagaita wuta a Khan Cheikhoun domin baiwa kwararu na kasa da kasa damar shiga yankin don aiwatar da bincike kan zargin amfani da iskar gas mai guba.

  • Rasha A Shirye Take Ta Tura Da Sojojin Kasanta Cikin Siriya Don Fada 'Yan Ta'adda

    Rasha A Shirye Take Ta Tura Da Sojojin Kasanta Cikin Siriya Don Fada 'Yan Ta'adda

    Apr 24, 2017 12:43

    Majiyoyin sojin kasar Siriya sun bayyana cewar Rasha ta sanar da gwamnatin kasar Siriya cewa a shirye take ta tura da sojojinta na kasa zuwa kasar Siriyan don taimakawa gwamnatin a fadar da take yi da 'yan ta'addan takfiriyya da suke samun goyon bayan kasashen waje.

  • Sergei Lovrov Ya Ce; Rasha, Iran Da Kungiyar Hizbullahi Suna Yaki Da Ta'addanci Ne A Siriya

    Sergei Lovrov Ya Ce; Rasha, Iran Da Kungiyar Hizbullahi Suna Yaki Da Ta'addanci Ne A Siriya

    Apr 23, 2017 00:54

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada bukatar ganin kasashen yammacin Turai da Amurka sun canja ra'ayinsu kan kasar Siriya domin samun nasarar murkushe 'yan ta'adda a cikin kasar.

  • Rahoton Kwamitin Bincike Na MDD Kan Amfani Da Sanadarai Masu Guba A Syria

    Rahoton Kwamitin Bincike Na MDD Kan Amfani Da Sanadarai Masu Guba A Syria

    Apr 22, 2017 13:04

    Kwamitin bincike da hukumar hada yaduwar makamai masu guba ta majalisar dinkin duniya ta kafa domin yin bincike kan amfani da sanadarai masu guba a Syria, ya fitar da rahotonsa na farko.

  • Shugaba Asad Ya Zargi Turkiyya Da Ba Wa 'Yan Ta'adda Makamai Masu Guba

    Shugaba Asad Ya Zargi Turkiyya Da Ba Wa 'Yan Ta'adda Makamai Masu Guba

    Apr 22, 2017 01:16

    Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad yayi kakkausar suka ga kasar Turkiyya saboda ba wa 'yan ta'addan takfiriyya da suke yaki a kasar Siriyan makamai masu guba yana mai cewa ba shi da komai kashin shakku dangane da hadin gwiwan da ke tsakanin gwamnatin Turkiyya da 'yan ta'addan.

  • Jinkirin MDD Na Yin Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Siriya

    Jinkirin MDD Na Yin Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Siriya

    Apr 21, 2017 00:04

    Bayan jan kafa na wani lokaci, daga karshe dai kakakin kwamitin kolin kula da hakkokin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya fito ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wa tawagar fararen hula a kasar Siriya.

  • Hukumar

    Hukumar "UNICEF" Ta Bukaci Daukan Matakin Kare Kananan Yara A Kasar Siriya

    Apr 17, 2017 01:22

    Asusun Kula da Kananan Yara da Mata na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ta bukaci duniya ta dauki matakin kare kananan yara daga irin masifar da suke fuskanta a kasar Siriya.

  • Sharhi : Zaman Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Da Syria A Moscow

    Sharhi : Zaman Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Da Syria A Moscow

    Apr 16, 2017 15:00

    A ranar Juma’a da ta gabata ce ministocin harkokin wajen kasashen Rasha, Iran, da kuma Syria, suka gudanar da wani zama a birnin Moscow na kasar Rasha, domin tattaunawa kan batun harin da Amurka ta kaddamar a kan kasar Syria.

  • Syria: An Sami Karuwar Wadanda Su ka Rasa Rayukansu A Harin Ta'addanci.

    Syria: An Sami Karuwar Wadanda Su ka Rasa Rayukansu A Harin Ta'addanci.

    Apr 16, 2017 04:50

    Kawo ya zuwa yanzu wadanda harin ta'addanci a gundumar Halab ya rutsa da su sun kai 110.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS