-
Syria : Jama'a Sun Fito Sosai A Zaben 'Yan Majalisar Dokoki
Apr 13, 2016 13:09Rahotanni daga Syria na cewa an samu fitowar masu kada kuri'a yadda ya kamata a yayin zaben 'yan majalisar dokokin kasar na yau laraba.
-
Wakilin MDD Kan Rikicin Syria Ya Isa Damascos
Apr 11, 2016 00:26Wakilin MDD kan rikicin kasar Syria, Staffan de Mistura ya isa birnin Damascos domin ganawa da mahukuntan kasar akan tattaunawar Geneva.
-
Dakarun Tsaron Siriya na ci gaba da kai hari kan 'yan ta'adda a garin Halab
Apr 10, 2016 13:14Ministan sadarwa na kasar Siriya ya sanar da cewa Dakarun tsaron kasar da na sa kai na ci gaba da kai hare-hare kan 'yan ta'adda domin 'yanto garin Halab
-
Gwamnatin Siriya Tana Ci Gaba Shirin Gudanar Da Zabukan 'Yan Majalisun Dokokii kasar
Apr 07, 2016 23:10Yan siyasar Siriya suna ci gaba da gudanar da yakin neman zabensu na 'yan Majalisun Dokokin Kasar da ake shirin gudanarwa a ranar 13 ga wannan wata na Aprilu da muke ciki.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Yi Nasarar Halaka 'Yan Ta'adda Da Dama A Kasar
Apr 06, 2016 11:01Sojojin gwamnatin Siriya sun kai wasu jerin hare-hare kan sansanonin 'yan ta'adda a wasu yankunan kasar lamarin da ya janyo halakar 'yan ta'adda da dama tare da tarwatsa motocin yakinsu.
-
Kwamadan IRGC Na Iran: Iran Ba Za Ta Taba Bari A Rarraba Wata Kasar Musulmi Ba
Apr 06, 2016 00:41Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya bayyana cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da goyon bayan gwamnatin kasar Siriya a fadar da take yi da 'yan ta'adda yana mai jan kunnen cewa Iran ba za ta taba bari a raba wata kasar musulmi ba.
-
Al-Qa'ida Ta Tabbatar Da Hallaka Daya Daga Cikin Manyan Shugabanninta A Siriya
Apr 06, 2016 00:11A karon farko kungiyar Al-Qa'ida ta tabbatar da halakar daya daga cikin manyan shugabannin reshen kungiyar a kasar Siriya bayan wani hari da sojojin Siriya suka kai masa ta sama inda suka sami nasarar hallaka shi tare da wasu na kurkusa da shi.
-
Iran Ta Sanar Da Tura Wasu Sojojinta Na Musamman Zuwa Siriya
Apr 04, 2016 13:00Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da tura wasu dakarun sojojinta na kasa na musamman zuwa kasar Siriya a ci gaba da taimakon da Iran take ba wa sojojin Siriya a fadar da suke yi da kungiyoyin ta'addancin da aka shigo da su kasar daga kasashen duniya daban-daban.
-
Sojojin Syria Sun Kwace Al-Qaryatayn
Apr 03, 2016 13:41Sojojin Syria na ci gaba da samun galaba a kokarin da suke na kwace daukacin yankunan dake hannun 'yan ta'adan (ISIS), inda ko a wannnan Lahadin sojojin sunyi nasara kwace birnin Al-Qaryatayn.
-
Turkiya Da Saudiyya Sun Nuna Damuwa Kan Nasarorin Sojin Syria A Kan 'Yan Ta'adda
Apr 03, 2016 05:33Tun bayan da sojojin Syria suka samu gagarumar nasara kan 'yan ta'addan Daesh (ISIS) a yankin Tadmor (Palmyra) mai tsohon tarihi, gwamnatocin Turkiya da Saudiyya sun nuna damuwa da rashin jin dadin hakan.