-
An hallaka 'yan ta'addar IS da dama a Dairi zur na kasar Siriya
Apr 03, 2016 00:34Sama da 'yan ta'addar ISiS 40 ne aka hallaka a jihar Dairu zur dake gabashin kasar Siriya
-
Kasashen Syria Da Algeria Sun Kudiri Aniya Kara Bunkasa Alakarsu
Mar 30, 2016 05:36A ziyarar da ministan harkokin wajen kasar Syria Walid Mu'allim yake gudanarwa a kasar Algeriya bangarorin biyu sun jadda aniyarsu ta ci gaba da kara fadada alakarsu.
-
Putin Da Hukumar UNESCO Sun Jinjinawa Sojojin Syria Saboda Kwato Palmyra Daga Hannun ISIS
Mar 27, 2016 11:42Cibiyoyi na kasa da kasa da shugabanni da 'yan siyasa na kasashe daban-daban suna ci gaba da nuna farin cikinsu da kuma taya gwamnatin kasar Siriya murnar nasarar da sojojin kasar suka samu na kwace birnin Palmyra mai tsoho tarihi daga hannu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).
-
Jiragen Saman Yakin Gwamnatin Kasar Rasha Sun Halaka Daruruwan 'Yan Ta'addan Siriya
Mar 25, 2016 03:42Kwamitin sanya ido kan shirin dakatar da bude wuta a kasar Siriya ya sanar da cewa: Jiragen saman yakin gwamnatin Rasha sun halaka 'yan ta'addan kungiyar Da'ish fiye da 320 a yankin Tadmir na kasar Siriya.
-
Shugaban Kasar Siriya Ya Fayyace Manufar Kasashen Yamma Ta Goyon Bayan 'yan Ta'adda
Mar 20, 2016 23:01Shugaban kasar Siriya ya bayyana cewar manufar kasashen yammacin Turai da Amurka dangane da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda a yankin gabas ta tsakiya musamman a kasashen Siriya da Iraki ita ce bata sunan addinin Musulunci.
-
Lavrov: Ficewar Sojojin Rasha Daga Siriya, Don Karfafa Tattaunawar Sulhu Ne
Mar 16, 2016 13:51Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewar kasar Rasha ta janye wani bangare na sojojinta daga kasar Siriya ne don karfafa shirin tattaunawar sulhu da ake yi da nufin kawo karshen rikicin kasar cikin ruwan sanyi.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Jaddada Aniyarta Na Ganin Kasar Siriya Ta Wargaje
Mar 15, 2016 13:57Ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya jaddada aniyarsu na ganin sun wargaza kasar Siriya a matsayin kananan kasashe masu cin gashin kansa a bisa tubalin kabilanci da addini.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yaba Da Raguwar Tashe Tashen Hankula A Siria
Mar 15, 2016 04:08Majiyar majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa Majalisar ta yaba da yadda tashe
-
Yau Ake Fara Tattaunawar Sulhu Kan Rikicin Syria
Mar 14, 2016 03:01Yau Litinin ne wakilan bangarorin dake rikici a Syria ke fara tattaunawa a Geneva domin samun mafita a rikicin kasar da aka shafe shekaru shida ana yi.
-
Ba Zamu Tattauna Makomar Assab Ba A taron Sulhu Geneva, Inji Mu'allem
Mar 12, 2016 14:14Gwamnatin Syria, ta ce makomar shugaban kasar Bashar Assad, ba ya daga cikin abubuwan da za a tattaunawa a taron sulhun da za a fara farkon mako mai zuwa a shiga tsakanin MDD a birnin Geneva.