-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Zargi Gwamnatin Myanmar Da Musgunawa Al'ummar Musulmin Rohinga.
Oct 12, 2017 06:22Rahoton da kwamitin kare hakkin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya ya fitar a jiya laraba ya zargi gwamnatin Myanmar da kashe musulmi da kona musu gidaje da dukiya.
-
Amurka Na Shirin Tura Karin Sojoji Bayan Kisan Da Aka Yi Wa Wasu Sojojin Kasar A Nijar
Oct 10, 2017 05:52Babban hafsan hafsoshin sojojin Amurka Janar Mark Milley ya bayyana cewar akwai yiyuwar Amurka ta kara karfafa tawagar sojojinta da suke ba da horo, shawarwari da kuma taimakon a yankin Sahel bayan kisan gillan da aka yi wa sojojin kasar guda hudu a Nijar a kwanakin baya.
-
Rundunar Sojin Ruwan Masar Ta Karbi Wani Jirgin Ruwan Yaki Kirar Faransa
Sep 23, 2017 11:48Rundunar sojojin ruwa ta kasar ta karbi wani jirgin ruwan yaki na zamani kirar kasar faransa mai suna Gowin-1
-
Sojojin Libya Sun Kwace Garin Sabratah Daga Hannun Masu Dauke Da Makamai
Sep 21, 2017 12:41Sojojin kasar ta Libya sun kori kungiyar mai alaka da Da'esh a garin Sabratah da ke yammacin kasar.
-
Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Baya Da Karfafa Kungiyoyin Gwagwarmaya
Sep 03, 2017 10:51Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kungiyoyin gwagwarmaya duk kuwa da kokarin da kasashen yammaci suke yi wajen ganin Iran ta daina goyon bayansu musamman kungiyar Hizbullah.
-
Sojojin Labanon Sun Kaddamar Da Hare-Haren Korar 'Yan Kungiyar Da'esh Daga Kasar
Aug 19, 2017 16:35Babban hafsan sojojin kasar Labanon Sojojin Janar Joseph Aoun ya bayyana cewar sojojin kasar sun kaddamar da hare-haren zuwa sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da suke gabashin kasar da nufin fatattakansu daga yankunan kasar da suke rike da su.
-
Syria: Sojoji Sun Kwato Cibiyoyin Man Fetur Daga Hannun 'Yan Ta'adda.
Jul 20, 2017 12:32Jami'in da ke kula da sake farafado da cibiyoyin man fetur na kasar Syria ya ce; kawo ya zuwa yanzu fiye da cibiyoyi 40 na man fetur a aka kwato a gundumar Rikka.
-
Dakarun tsaron Congo Sun Fatattaki 'Yan Tawaye Daga Yankin Kipese
Jul 16, 2017 18:50Dakarun tsaron Jumhoriyar Demokaradiyar Congo na ci gaba da samun nasara na tsarkake yankin da 'yan tawaye suka mamaye a gabashin kasar
-
Sojin Libiya Sun Fara Kai Farmakin Tsarkake Birnin Bangazi
Jun 28, 2017 06:29Dakarun Tsaron Libiya Sun Fara kai farmaki daga Kusurwowi guda hudu na yankin Assabiri dake a matsayin tungar karshe na masu dauke da makamai a birnin Bangazi dake arewa maso gabashin kasar
-
Wasu Sojoji Sun Fara Bore A Kasar Kamaru Saboda Rashin Biyansu Albashi
Jun 04, 2017 18:05Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar wasu gungun sojoji a arewacin kasar sun kaddamar da wani bore ta hanyar rufe hanyoyi suna masu bukatar gwamnatin kasar da ta biya su albashinsu da aka jima ba a biya ba.