Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

sojojin ruwa

  • Iran: An Shiga Rana Ta Uku A Atisayin Sa Sojojin Ruwa Suke Gudanarwa

    Iran: An Shiga Rana Ta Uku A Atisayin Sa Sojojin Ruwa Suke Gudanarwa

    Feb 25, 2019 11:38

    An shiga rana ta uku a atisayin da rundunar sojin ruwa ta kasar Iran ke gudanarwa a cikin tekun Fasha da tekun Oman har zuwa tekun India.

  • Jagora: Iran Ba Ta Shirin Fara Yaki Da Wata Kasa, Amma Za Ta Kare Kanta

    Jagora: Iran Ba Ta Shirin Fara Yaki Da Wata Kasa, Amma Za Ta Kare Kanta

    Nov 28, 2018 13:59

    Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta neman fara yaki da duk wata kasa, to amma wajibi ne sojojin Iran su kara irin karfin da suke da shi don jan kunnen duk wani mai shirin wuce gona da iri kan kasar ta Iran.

  • Dakarun Tsaron Ruwan Yemen Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwan Yakin Saudiya

    Dakarun Tsaron Ruwan Yemen Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwan Yakin Saudiya

    Sep 01, 2018 14:28

    A Wannan asabar, dakarun tsaron ruwan yemen sun kai farmaki kan wani wani jirgin ruwan yaki na saudiya a kudancin kasar.

  • Rundunar Sojin Ruwan Masar Ta Karbi Wani Jirgin Ruwan Yaki Kirar Faransa

    Rundunar Sojin Ruwan Masar Ta Karbi Wani Jirgin Ruwan Yaki Kirar Faransa

    Sep 23, 2017 08:18

    Rundunar sojojin ruwa ta kasar ta karbi wani jirgin ruwan yaki na zamani kirar kasar faransa mai suna Gowin-1

  • An Dakatar Da Jiragen Ruwan Dakon Man Fetir Biyu a Tripoli

    An Dakatar Da Jiragen Ruwan Dakon Man Fetir Biyu a Tripoli

    Apr 29, 2017 01:16

    Dakarun Ruwan Kasar Libiya Sun Samu Nasarar dakatar da wasu jiragen ruwa masu safarar Danyen Man fetir da ake sacewa na kasar a yammacin birnin Tripoli.

  • Sojin Ruwan Nijeriya Sun Kaddamar Da Wasu Jiragen Ruwa Na Yaki Da Suka Kera

    Sojin Ruwan Nijeriya Sun Kaddamar Da Wasu Jiragen Ruwa Na Yaki Da Suka Kera

    Aug 18, 2016 01:03

    Rundunar sojin ruwan Nijeriya ta kaddamar da wasu jiragen ruwan yaki guda 39 da kuma wasu motocin soji 45, wadanda 30 daga cikin jiragen a Nijeriya din aka kera su a kokarin da gwamnatin kasar take yi na fada da manyan laifuffuka a wasu bangarori na kasar.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS