-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Koka Kan Matsalolin 'Yan Gudun Hijira A Yankin Darfur Na Kasar Sudan
Nov 22, 2017 06:59Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci mahukuntan Sudan da su kawo karshen abin da ta kira cin zarafi da take hakkokin bil-Adama a yankin Darfur da ke yammacin kasar Sudan.
-
Mataimakin Sakataren Harkokin Wajen Kasar Amurka Ya Fara Ziyarar Aiki A Kasar Sudan
Nov 16, 2017 17:35Mataimakin sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya fara gudanar da ziyarar aiki a kasar Sudan da nufin kyautata alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Sudan : Al Bashir Zai Ziyarci Uganda
Nov 13, 2017 06:49Shugaban Omar al-Bashir na Sudan, zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a kasar Uganda, wacce ita ce ta biyu tun bayan rantsar da takwaransa na Uganda Yoweri Museveni.
-
Shugaban Kasar Sudan Ya Yi Barazana Ga Kungiyar Yan Tawaye A Yankin Darfur
Nov 08, 2017 06:12Shugaban Kasar Sudan Umar Hassan Al-bashir ya yi barazanar daukar mataki mafi tsanani a kan yan tawayen yankin Darfur idan sun ki mika makamansu.
-
Sudan: Gwamnati Na Shirin Rufe Sansanonin 'Yan Gudun Hijira A Yankin Darfur.
Nov 07, 2017 06:28Shugaban kasar ta Sudan Umar Bashir ne ya sanar da cewa; Tunda an kawo karshen yaki a yankin, lokacin rufe sansanin 'yan gudun hijira ya yi a Darfur.
-
Shugaban Tarayyar Afirka Na Ziyarar Aiki A Kasar Sudan
Nov 06, 2017 12:17Shugaban na tarayyar Afirka Musa Faki Muhammad wanda ya gana da jami'an gwamnatin kasar Sudan ya yi kira da a dawo da zaman lafiya da sulhu a yankin Darfur.
-
Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Sha Alwashin Kin Bawa 'Yan Tawaye Fafaka
Nov 03, 2017 17:29Shugabannin kasashen Sudan da Sudan ta Kudu, sun yi alkawarin cewa ba za su mara baya ko ba da mafaka ga kungiyoyin dake adawa da gwamnatocin su ba.
-
MDD Ta Nuna Damuwa Akan Yanayin Da 'Yan Gudun Hijirar Sudan Ta Kudu Suke Ciki A Sudan.
Oct 27, 2017 06:24Hukumar da ke kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar a jiya alhamis cewa; A cikin watannin bayan nan yan sanda a Khatum sun tilastawa yan gudun hijirar komawa zuwa wani wuri na daban.
-
Wani Dan Majalisar Dokokin Sudan Ya Ce Shigar Kasar Cikin Yakin Kasar Yamen Bai Dace Ba
Oct 26, 2017 18:50Wani dan Majalisar Dokokin Sudan ya bayyana rashin amincewarsa da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na shiga cikin rundunar kawancen Saudiyya da take yaki a kasar Yamen.
-
Gwamnatin Sudan Ta Maida Martani Kan Gargadin Amurka Ga 'Yan Kasarta Da Suke Sudan
Oct 22, 2017 18:20Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta bayyana tsananin rashin jin dadinta kan matakin da mahukuntan Amurka suka dauka na yin gargadi ga 'yan kasarsu dangane da gudanar da tafiye-tafiye zuwa wasu yankunan a cikin kasar ta Sudan.