-
Sudan Ta Zargi Amurka Da Halin Fuska Biyu
Oct 21, 2017 18:52Sudan din ta soki Amurka ne saboda gargadin da ta yi yan kasarta dangane da zuwa kasar Sudan.
-
Sudan Ta Maida Martani Kan Hana Amurkawa Zuwa Kasar
Oct 21, 2017 12:02Gwamnatin kasar Sudan ta bayyana irin halayen da gwamnatin Amurka take nunawa kasar masu karo da juna ne
-
Sudan Ta Sake Sabunta Shirin Tsagaita Wuta Da 'Yan Tawayen Kasar
Oct 10, 2017 05:51Gwamnatin Sudan ta sanar da kara tsawaita shirin da ta kaddamar na tsagaita wuta da 'yan tawayen kasar har zuwa karshen wannan shekarar ta 2017.
-
Sudan : An Tawaita Shirin Tsagaita Wuta A Yankunan Dake Fama Da Rikici
Oct 09, 2017 05:51Shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir ya tsawaita da watanni biyu dokar shirin tsagaita bude wuta a dukkan yankunan da ake fama da tashin hankali.
-
Sudan Ta Yi Maraba Da Matakin Dage Mata Takunkumi
Oct 07, 2017 11:01Gwamnatin Sudan ta yi maraba da matakin da Amurka ta dauka na dage ma ta takunkuman karayar tattalin arziki da ta kakaba ma ta na tsawon shekaru 20.
-
Sudan Ta Katse Hulda Da Koriya Ta Arewa
Oct 06, 2017 08:22Kasar Sudan ta katse duk wata hulda da Koriya ta Arewa, a wani abu da ake ma kallon cika sharudan da AMurka ta guidaya mata ne kafin a dage mata katunkumi.
-
Kasar Sudan Ta Bukaci A Kafa Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yankin Kahon Afrika
Oct 05, 2017 16:52Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-bashir ya bukaci a kafa kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yankin kahon Afrika
-
Takunkumin Amurka Ya Gurgunta Sudan_Al-Bashir
Sep 28, 2017 15:38Shugaban kasar Sudan Omar Al-Bashin ya kalubalanci takunkumin tsawan shekaru da Amurka ta kakabawa kasarsa.
-
Gwamnatin Sudan Ta Yi Furuci Da Halakar Sojojinta Fiye Da 400 A Kasar Yamen
Sep 27, 2017 06:41Rundunar sojin Sudan ta yi furuci da cewa: Sojojin kasarta fiye da 400 ne suka halaka a kasar Yamen a yakin da suke gudanarwa karkashin jagorancin kasar Saudiyya.
-
An Yi Gumurzu Tsakanin Sojojin Sudan Da Masu Fataucin Mutane A Kan Iyakar Kasar Libiya
Sep 23, 2017 06:45Gumurzu tsakanin sojojin gwamnatin Sudan da gungun masu fataucin mutane a yankin da ke tsakanin kasashen Sudan da Libiya ya lashe rayukan mutane akalla 19 a cikin daren jiya Juma'a wayewar garin yau Asabar.