Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Sudan : Al Bashir Ya Bukaci Mazauna Darfur Su Mika Makamansu

    Sudan : Al Bashir Ya Bukaci Mazauna Darfur Su Mika Makamansu

    Sep 22, 2017 17:09

    Shugaban kasar Sudan Omar Al-Bashir, ya bukaci mazauna yankin Darfur da su mika makamansu ga gwamnati cikin ruwan sanyi, kafin gwamnati ta fara karba da karfi.

  • Shugaban Kasar Sudan Ya Kira Yi Mutanen Darfur Da Su Koma Gida

    Shugaban Kasar Sudan Ya Kira Yi Mutanen Darfur Da Su Koma Gida

    Sep 20, 2017 12:10

    Shugaba Hassan al-Bashir ya ci gaba da cewa; Zaman lafiya ya dawo a yankn Darfur don haka 'yan guudn hijira su koma gida.

  • Sudan Tana Son Amurka Ta Cire Mata Takunkumi

    Sudan Tana Son Amurka Ta Cire Mata Takunkumi

    Sep 19, 2017 12:24

    Shugaban Kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ne ya bayyana bukatar ganin Amurkan ta daukewa kasarsa takunkumi a yayin ganawa da kafafen wats labarun Amurka.

  • Sudan Ta Bukaci Amurka Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Mata

    Sudan Ta Bukaci Amurka Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Mata

    Sep 19, 2017 09:13

    Shugaban kasar sudan ya bukaci mahukuntan Amurka da su dage takunkumin da suka kakabawa kasar sa.

  • Kasashen Sudan Da Qatar Sun Jaddada Muhimmancin Karfafa Alaka A Tsakaninsu

    Kasashen Sudan Da Qatar Sun Jaddada Muhimmancin Karfafa Alaka A Tsakaninsu

    Sep 16, 2017 11:51

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ya bada labarin cewa: Mahukuntan Sudan da Qatar sun tattauna kan hanyoyin bunkasa alaka tare da taimakekkeniya a tsakaninsu.

  • Duniya Na Ci Gaba Da Yin Alawadai Kan Kisan Musulmin Rohingya A Kasar Myammar

    Duniya Na Ci Gaba Da Yin Alawadai Kan Kisan Musulmin Rohingya A Kasar Myammar

    Sep 09, 2017 18:58

    Dubun dubatan musulmi ne a kasashen Tunusiya da Sudan suka gudanar da zanga-zangar yin alawadai da yadda ake yiwa musulmi Rohingya kisan gilla a kasar Myammar

  • Bakin Haure Fiye Da 160 Ne 'Yan Kasar Sudan Aka kora Daga Kasar Libiya

    Bakin Haure Fiye Da 160 Ne 'Yan Kasar Sudan Aka kora Daga Kasar Libiya

    Sep 08, 2017 06:38

    Ma'aikatar Kula da 'Yan Gudun Hijira a kasar Libiya ta sanar da cewa: Bakin haure fiye da 160 'yan kasar Sudan aka yi jigilarsu zuwa kasarsu ta gado.

  • Sudan Ta Shiga Cikin Sahun Kasashen Afrika Da Suka Haramta Zaman Taron Da H.K.Isra'ila

    Sudan Ta Shiga Cikin Sahun Kasashen Afrika Da Suka Haramta Zaman Taron Da H.K.Isra'ila

    Sep 06, 2017 18:50

    Kasar Sudan ta shiga cikin sahun kasashen da suka haramta gudanar da zaman taro tsakanin kasashen Afrika da Haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar Togo.

  • Rikici Ya Sake Kunno Kai Tsakanin Sudan Da Masar Kan Yankin

    Rikici Ya Sake Kunno Kai Tsakanin Sudan Da Masar Kan Yankin "Hala'ib"

    Sep 03, 2017 10:50

    Rahotanni daga kasar Sudan suna nuni da cewa wani sabon rikici ya sake kunno kai tsakanin kasar da kasar Masar dangane yankin "Hala'ib" da Sudan din take ganin yankin kasar ne da Masar ta mamaye.

  • Sadiq al-Mahdi Ya Yi Suka Kan Siyasar Gwamnatin Sudan A Fagen Siyasar Kasa Da Kasa

    Sadiq al-Mahdi Ya Yi Suka Kan Siyasar Gwamnatin Sudan A Fagen Siyasar Kasa Da Kasa

    Sep 02, 2017 19:13

    Shugaban jam'iyyar adawa ta National Umma Party ya yi kakkausar suka kan siyasar gwamnatin Sudan a fagen siyasar kasa da kasa yana mai bayyana cewa: Gwamnatin Sudan ta zame 'yar korar wasu kasashe.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS