Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Kungiyar Malaman Sudan Ta Bukaci A Kori Ministan Da Ke Son Kulla Alaka Da 'Isra'ila

    Kungiyar Malaman Sudan Ta Bukaci A Kori Ministan Da Ke Son Kulla Alaka Da 'Isra'ila"

    Aug 27, 2017 04:57

    Kungiyar malaman kasar Sudan ta bukaci da a kori ministan zuba hannun jari na kasar Mubarak al Fadil al Mahdi daga mukaminsa sakamakon kiran da yayi ga gwamnatin kasar da ta kulla alaka da haramtacciyar kasar Israi'ila.

  • Kungiyar Hamas Ta Yi Suka Kan Sabon Matsayin Kasar Sudan Dangane Da Palasdinawa

    Kungiyar Hamas Ta Yi Suka Kan Sabon Matsayin Kasar Sudan Dangane Da Palasdinawa

    Aug 23, 2017 18:59

    Kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas ya yi Allah wadai da furucin ministan harkokin sayan hannun jari na kasar Sudan kan al'ummar Palasdinu.

  • MDD: Akwai Bukatar Isar Da Taimako Ga Wasu Al'ummomin Sudan

    MDD: Akwai Bukatar Isar Da Taimako Ga Wasu Al'ummomin Sudan

    Aug 21, 2017 19:15

    Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa, akwai bukatar kasashen duniya masu taimakawa da su bayar da gudunmawa domin taimaka ma wasu al'ummomi a kasar Sudan.

  • Sudan: Jam'iyyun Siyasar Kasashen Afirka Sun Yi Taro A Birnin Khartum.

    Sudan: Jam'iyyun Siyasar Kasashen Afirka Sun Yi Taro A Birnin Khartum.

    Aug 20, 2017 18:12

    Wakilan jam'iyyun siyasa 32 ne da su ka fito daga kasashen Afirka daban-daban su ka yi taron domin karfafa alakar aiki a tsakaninsu.

  • Al'ummar Sudan Suna Adawa Da Tura Sojojin Kasarsu Zuwa Yemen

    Al'ummar Sudan Suna Adawa Da Tura Sojojin Kasarsu Zuwa Yemen

    Aug 10, 2017 12:27

    Da dama daga cikin mutane da kuma jam'iyyun siyasar kasar Sudan sun ki amincewa da tura sojojin kasar zuwa Yemen domin taya Saudiyya yaki.

  • Jam'iyyun Adawa A Kasar Sudan Sun Bayyana Rashin Amincewarsu Da Kara Aike Da Sojojin Kasar Zuwa Yemen

    Jam'iyyun Adawa A Kasar Sudan Sun Bayyana Rashin Amincewarsu Da Kara Aike Da Sojojin Kasar Zuwa Yemen

    Aug 10, 2017 06:41

    Mutanen kasar Sudan da kuma jam'iyyun siyasar kasar da dama sun bayyana rashin amincewarsu da sake aikawa da karin sojojin kasar zuwa yaki a kasar yemen.

  • Sudan: Gwamnati Za Ta Tattara Makaman Da Suke Hannun Fararen Hula A Darfur

    Sudan: Gwamnati Za Ta Tattara Makaman Da Suke Hannun Fararen Hula A Darfur

    Aug 08, 2017 12:10

    Jaridar al-sharkal-Ausat ta ambato gwamnatin ta Sudan za ta tattara makamai daga hannun fararen hular yankin Darfur.

  • Sudan: Rikicin Kabilanci A Darfur Ya Lashe Rayukan Mutane 10

    Sudan: Rikicin Kabilanci A Darfur Ya Lashe Rayukan Mutane 10

    Jul 24, 2017 16:43

    Wani sabon rikicin kabilanci da ya barke a yankin Darfur da ke yammacin Sudan, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 10 tare da jikkatar wasu.

  • Gwamnatin Saudiyya Na Shirin Korar Dubban 'Yan Kasar Sudan

    Gwamnatin Saudiyya Na Shirin Korar Dubban 'Yan Kasar Sudan

    Jul 23, 2017 11:17

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta sanar da cewa, mahukuntan saudiyya sun sanar da su cewa za su taso keyar 'yan Sudan fiye da dubu 48 daga kasar.

  • Burkina Fasa Ta Janye Sojojinta Na Sulhu Daga Darfur Na Sudan

    Burkina Fasa Ta Janye Sojojinta Na Sulhu Daga Darfur Na Sudan

    Jul 20, 2017 12:33

    Ministar tsaron kasar Burkina Faso Jean Claude Bouda ne ya sanar da cewa tawagar farko ta sojojin sun isa birnin Ouagadougou a ranar talata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS