-
Yan Tawayen Darfur Na Kasar Sudan Suna Kara Samun Karfi A Kasar Libya
Aug 16, 2018 12:17Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan cewa yan tawayen yankin Darfur na kasar Sudan suna shirin sake tada yaki a yankin bayan sun maido da karfinsu a kasar Libya.
-
Shugaban Kasar Masar Ya Gana Da Takwaransa Na Sudan A Kharthum
Jul 20, 2018 06:30Shugaban kasar Masar Abdulfattah Assisi ya kai ziyarar aiki zuwa birnin Khartun na kasar Sudan a jiya Alhamis ya kuma gana da tokoransa na kasar ta Sudan Umar Hassan Al-Bashir.
-
Sudan Ta Kudu Za Ta Sanya Hannu Kan Yarjejjeniyar Raba Mikami Da bangaren 'Yan Tawaye.
Jul 18, 2018 18:14Ma'aikatar harakokin wajen Sudan ta sanar da cewa gwamnatin Sudan ta kudu da bangaren 'yan tawayen kasar sun cimma matsaya na raba mikami a tsakaninsu.
-
An Ceto Mutane Da Dama Daga Hanun Masu Fataucin Mutane A Sudan
Jul 16, 2018 18:12Hukumomin Kasar Sudan sun sanar da kwato Mutane kimanin 140 daga hanun masu fataucin mutane zuwa kasashen Turai.
-
An Tsawaita Wa'adin Tawagar Sulhu Ta MDD A Sudan
Jul 14, 2018 12:30Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya kara wa'adin aikin dakarun majalisar dinkin duniya na kungiyar tarayyar Afrika a kasar Sudan.
-
Sudan Ta Kira Jakadan Kungiyar Tarayyar Turai
Jul 12, 2018 11:45Bayan watsa wani bayyani na kungiyar tarayyar Turai game da wajibci kame shugaban kasar Sudan, Ma'aikatar harakokin wajen kasar ta kira jakadan Kungiyar tarayyar Turai dake birnin Khartoum.
-
Sudan Ta Nada Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asirin Kasar A Matsayin Jakadanta A Amurka
Jul 11, 2018 06:58Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir ya nada tsohon shugaban hukumar leken asirin kasar Mohammad Ataa a matsayin jakadan kasar a kasar Amurka.
-
Sudan Ta Nada Tsohon Jami'in Leken Asirinta A Matsayin Mai Kula Da Ofishin Jakadancinta A Amurka
Jul 09, 2018 18:19Shugaban Sudan ya nada tsohon babban jami'in hukumar leken asirin kasar a matsayin mai kula da ofishin jakadancin Sudan a kasar Amurka.
-
Sudan Ta Musunta Bayanin Amurka Na Cewa Akwai Barazanar Tsaro A kasar
Jul 04, 2018 21:20Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta nuna rashin jin dadi dangane da wani bayani da ofishin jakadancin Amurk a Khartum ya bayar, da ke kiran Amurkawa da su yi taka tsantsan danagen ad zuwa wasu yankunan kasar ta Sudan, saboda dalilai na tsaro.
-
Al'ummar Sudan Tana Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Yaki Kan Kasar Yamen
Jul 02, 2018 19:00Wani dan adawar Sudan ya bayyana cewa: Mahukuntan Saudiyya sun yi amfani da salon makircin siyasa ne wajen ci gaba da jan hankalin gwamnatin Sudan kan barin sojojinta a cikin rundunar kawancen Saudiyya da take yaki a kasar Yamen.