-
Watan Kotun Daukaka Kara A Amurka Zata Saurari Daukaka Kasar Sudan Kan Tarar Harin Bom Na Shekara Ta 2000
Jun 25, 2018 19:15Wata kotun daukaka kara a kasar Amurka ta amince ta saurari daukaka karar gwamnatin Sudan kan hukuncin biyan diya na Dalar Amurka Miliyon $314.07 sanadiyyar harin bom da aka kaiwa jirgin ruwan yakin Amurka a kasar Yemen a shekara ta 2000.
-
Sudan Ta Kudu : Mashar Da Kiir Zasu Gana A Khartum
Jun 25, 2018 10:36Jagoran 'yan adawa a Sudan ta kudu, Riek Mashar, ya isa a birnin Khartoum na Sudan inda yau Litini zai fara wata tattaunawa da shugaba, Salva Kiir na Sudan ta Kudu, kan batutuwan da bangarorin biyu ke takkadama da juna akansu da suka hada da mulki da kuma tsaro.
-
Sudan Ta Soki Kotun Kasa Da Kasa Ta Manyan Laifuka
Jun 25, 2018 08:05Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta ce; Babu wani sakamako da ya fito daga kwamitin tsaro na MDD Akan rahoton kotun manyan laifuka ta kasa da ka dangane da yankin Darfur,
-
MDD: Ana Samun Cikas Wajen Ayyukan Agaji A Yankin Darfur Na Sudan
Jun 23, 2018 09:12Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwa kan matsalolin da ake samu wajen gudanar da ayyukan agaji a yankin Darfur da ke yammacin kasar Sudan.
-
Za A Gudanar Da Zaman Tattaunawar Sulhun Sudan Ta Kudu Tsakanin Kiir Da Macher A Sudan
Jun 22, 2018 18:15Gwamnatin kasar Sudan ta sanar da cewa a mako mai zuwa din nan za a gudanar da wani sabon zagayen tattaunawar sulhun kasar Sudan ta Kudu tsakanin shugaban kasar Salva Kiir da madugun 'yan tawaye Riek Machar a birnin Khartoum, babban birnin kasar ta Sudan.
-
An Gargadi HKI Kan Shiga Rikicin Yankin Darfur Na Sudan
Jun 16, 2018 19:04Jam'iya mai milki ta kasar Sudan ta gargadi yahudawan sahayuwa da samar rashin tsaron a yankin Darfur.
-
AU Na Maraba Da Bukatar Sudan Ta Karbar Bakuncin Taron Sulhun Sudan Ta Kudu
Jun 13, 2018 15:14Tarayyar Afrika AU, ta yi maraba da bukatar da Sudan ta gabatar, ta neman karbar bakuncin taro tsakanin shugaban Sudan ta Kudu Salva Kirr da shugaban 'yan adawa na kasar Reik Machar.
-
Wasu Mutane Da Yawa Sun Mutu Sakamakon Rikicin Da Ya Barke A Yankin Darfur
Jun 13, 2018 05:28Wasu majiyoyin labarai na kasar Sudan sun bayyana cewar wasu mutane masu yawa sun mutu wasu da dama kuma sun gudu daga muhallinsu sakamakon rikicin da ya barke tsakanin sojojin gwamnati da na masu adawa da gwamnatin a yankin Darfur da ke yammacin kasar ta Sudan.
-
Kira Ga Gwamnatin Sudan Kan Hanzarta Ficewa Daga Rundunar Hadin Guiwar Saudiyya
Jun 11, 2018 12:09Babban sakataren Jam'iyyar Popular Congress Party ta kasar Sudan ya jaddada yin kira ga gwamnatin Sudan kan hanzarta ficewa daga cikin rundunar hadin gwiwar Saudiyya da take yaki a kasar Yamen.
-
Gwamnatin Sudan Ta Yi Watsi Da Yarjejeniyar Tsaro Tsakaninta Da Kasar Koriya Ta Arewa
Jun 06, 2018 19:06Gwamnatin kasar Sudan ta bada sanarwan cewa ta yi watsi da dukkan yerjeniyoyin tsaro tsakaninta da kasar Korea ta Arewa