-
Amurka Ta Alkawarta Tallafawa Rundinar G5 Sahel Da Dala Miliyan 60
Oct 30, 2017 15:32Amurka ta alkawarta tallafawa rundinar kawance ta kasashen G5 Sahel da kudi dala miliyan 60, kamar yadda sakataren gwamnatin kasar Rex Tillerson ya sanar.
-
Kwamandan Dakarun Iraki: Akidar Wahabiyanci Ita Ce Take Yada Ta'addanci A Yankin G/Tsakiya
Oct 28, 2017 18:01Daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki ya bayyana cewar akidar wahabiyanci da kasar Saudiyya ta ke yadawa shi ne ummul aba'isin din ayyukan ta'addancin da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
MDD: Da Akwai Bukatar Aiki A Tsakanin Kasashe Domin Fada Da Ta'addanci
Oct 25, 2017 06:48Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Aljeriya Eric Overvest ne ya bayyana bukatar samun hadin kai a tsakanin kasashen na duniya domin kalubalantar ta'addanci.
-
'Yan Sandan Masar 52 Sun Mutu Sakamakon Harin Ta'addancin Da Aka Kai Musu
Oct 22, 2017 05:21Majiyoyin tsaro a kasar Masar sun tabbatar da cewa 'yan sandan kasar akalla su 52 sun mutu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon harin da wasu 'yan bindiga suka kai musu da rokoki da nakiyoyi a yankin Saharar Kudancin kasar; hari mafi muni da aka kai wa 'yan sandan cikin shekarun baya-bayan nan.
-
Somaliya : Mutum 358 Suka Mutu A Harin Mogadisho
Oct 21, 2017 06:21Gwamnatin Somaliya ta fitar da sanarwar cewa mutane 358 ne suka rasa rayukansu a harin da aka kai da babbar mota a ranar 14 ga wata a Mogadisho babban birnin kasar.
-
Iran Ta Yi Tir Da Hare-hare kan Masallatai A Afganistan
Oct 21, 2017 06:19Gwamnatin Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi tur da allawadai da jerin hare-haren kunar bakin wake da aka kai kan masallatai a biranen Kabul da Ghor na kasar Afganistan.
-
G7 Da Kamfanonin Internet Sun Yunkuri Anniyar Toshe Farfaganda Ta'addanci
Oct 21, 2017 05:34Gungun kasashe G7 mafiya karfin tattalin arziki a duniya da mayan kamfanonin internet sun cimma matsaya kan toshe duk wata farfaganda dake da alaka da yada ta'addanci.
-
Taliban Ta Kai Mummunan Hari A Wani Barikin Sojin Afganistan
Oct 19, 2017 18:07Kungiyar Taliban na ci gaba da zazzafa kai hare harenta kan sojojin kasar Afganistan, inda ta kai hare hare guda uku a cikin sa'o'i 48 da suka gabata.
-
Jiragen Amurka Marar Direba Sun Hallaka 'Yan IS A Yemen
Oct 17, 2017 05:50Rundinar sojin Amurka ta sanar da hallaka gomman 'yan ta'addan Da'esh a wasu sansanoni biyu a kasar Yemen.
-
Somaliya : Mutane 230 Suka Mutu A Harin Mogadisho
Oct 15, 2017 17:53'Yan sanda a Somaliya sun ce a kalla mutane 230 ne suka rasa rayukansu a harin bam na Jiya Asabar da aka kai da wata babbar mota a Mogadisho babban birnin kasar.