-
Afganistan : Hari Ya Salwantar Da Rayukan Mutane Sama Da 20 A Masallaci
Aug 01, 2017 17:52Rahotanni daga Afganistan na cewa sama da mutane 20 ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da aka kai a masallacin Herat dake yammacin kasar.
-
Sojojin Kasar Aljeriya Sun Halaka Yan Ta'adda Masu Yawa
Jul 31, 2017 14:56Ma'aikatar tsaron kasar Algeria ta bayyana cewa sojojin kasar sun halaka yan ta'adda 6 a wata unguwa a kudancin birnin Algies babban birnin kasar a yau litinin.
-
Masar Ta Kafa Majalisar Kasa Ta Fada Da Ta'addanci A Kasar
Jul 27, 2017 05:28Gwamnatin kasar Masar ta sanar da kafa wata majalisa ta kasa mai karfin iko don fada da ta'addanci da cikin shekarun nan yake ci gaba da barazana ga tsaro da zaman lafiyan kasar.
-
'Yan Taliban Sun Kashe Sojojin Afganistan 26
Jul 26, 2017 14:38Hukumomi a Afganistan sun ce sojojin kasar 26 ne suka rasa rayukansu a yayin wani hari da mayakan Taliban suka farma wa sansaninsu dake kudancin kasar.
-
A Kallah Mutum 20 Sun Mutu A Wani Hari A Kabul
Jul 24, 2017 05:50Hukumomi lafiya a Afganistan sun ce mutum 24 takwas ne suka rasa rayukansu, kana wasu kimanin 40 suka raunana biyo bayan wani hari a birnin Kabul.
-
Gwamnatin Mali Ta Tabbatar Da Kama Wani Kasurgumin Dan Ta'adda A Timbuktu
Jul 23, 2017 17:29Ministan tsaron kasar Mali Janar Salif Traoré ya bayyana cewar dakarun kasar tare da taimakon na kasar Faransa sun sami nasarar kama wani babban kusa a kungiyar masu dauke da makamin nan ta Macina Liberation Front da ta jima tana kai hare-hare kan 'yan kasashen waje da kuma wasu cibiyoyin kasar Malin.
-
Iran: Amurka Tana Wasa Da Hankulan Al'ummomin Duniya Kan Batun Ta'addanci
Jul 21, 2017 06:31Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan abin da take kira bita kan ayyukan ta'addanci a duniya da cewa, rahoton cike yake da tuka da warwara.
-
Amurka : Ba Mu Da Hujja Akan Mutuwar Jagoran IS
Jul 14, 2017 15:01Amurka ta sanar da cewa kawo yanzu ba tada wata cikakiyar hujja akan cewa an hallaka jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko kuma Da'esh cewa da Abou Bakr al-Baghdadi.
-
Mali : An Hallaka Wani Kwamandan Mayakan Jihadi
Jul 14, 2017 14:41Rahotanni daga Mali na cewa sojojin kasar sun hallaka wani kwamandan mayakan jihadi na kungiyar FLM a tsakiyar kasar.
-
Limamai A Turai Na Jerin Gwanon Kyammar Ta'addanci
Jul 10, 2017 06:18Wasu jagororin al'ummar musulmin turai sun hallara a wani gangami na kyammar ayyukan ta'addanci a birnin Balin na Jamus domin nunawa duniya yadda addinin na Islama ba shi da wata alaka da ta'addaci.