Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Pakistan : Harin Kunar Bakin Wake Ya kashe Mutum 5 A Coci

    Pakistan : Harin Kunar Bakin Wake Ya kashe Mutum 5 A Coci

    Dec 17, 2017 11:11

    Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane a kalla biyar ne suka gamu da ajalinsu a wani harin kunar bakin wake a wani coci dake kudu maso yammacin kasar.

  • Amurka Da Saudiyya Sun Taimakawa (IS) Mallakar Muggan Makamai_ Rahoton (CAR)

    Amurka Da Saudiyya Sun Taimakawa (IS) Mallakar Muggan Makamai_ Rahoton (CAR)

    Dec 15, 2017 05:15

    Kungiyar (CAR) dake sa ido kan yadda ake amfani da makaman yaki da kayan soji na kasa da kasa, ta fitar da wani rahoto, wanda ke cewa makaman yakin da kasashen Amurka da Saudiyya suka mikawa 'yan tawaye a Siriya ya taimakawa 'yan ta'adda IS sosai.

  • Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Yiyuwar Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar

    Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Yiyuwar Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar

    Dec 05, 2017 11:03

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta kirayi 'yan kasar da kada su daga hankulansu dangane da sanarwar da ofisoshin jakadancin Amurka da Birtaniyya suka fitar na yiyuwar kai harin ta'addancin babban birnin kasar, Abuja da kuma wasu jihohi shida na kasar.

  • Rasha Ta Soki  Kawancen Da Amurka Ta Ke Jagoranta Na Yaki Da Ta'addanci

    Rasha Ta Soki Kawancen Da Amurka Ta Ke Jagoranta Na Yaki Da Ta'addanci

    Nov 29, 2017 12:11

    Wakilin Kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya ce; kawancen yana da rauni wajen musayar bayanan asiri dangane da 'yan ta'adda ko kuma farautarsu.

  • Abinda aka sani Game Da Mummunan Harin Masar

    Abinda aka sani Game Da Mummunan Harin Masar

    Nov 25, 2017 06:02

    A halin da ake ciki an shiga zaman makoki na kwanaki uku a Masar bayan mummunan harin da ya yi ajalin mutum 235 da raunana wasu sama da 100 a masallacin Juma'a na al-Rawda dake lardin Bir al-Abedda a yankin arewacin Sinai.

  • Iran A Shirye Take Ta Yi Fada da Duk Wani Kokari Na Sake Kirkiro Wata Kungiyar Ta'addanci

    Iran A Shirye Take Ta Yi Fada da Duk Wani Kokari Na Sake Kirkiro Wata Kungiyar Ta'addanci

    Nov 24, 2017 05:16

    Babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana jinjinawa nasarar da aka samu a kan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) a kasashen Iraki da Siriya yana mai cewa dakarun kasar Iran a shirye suke su yi fada da duk wani kokari na makiya na kirkiro wata kungiya ta ta'addanci irin Da'esh din.

  • An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Fada Da Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya A Tehran

    An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Fada Da Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya A Tehran

    Nov 22, 2017 18:22

    A safiyar yau ne aka bude wani taron kasa kasa kan fada da kungiyoyin ta'addanci na takfiriyya a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran taron da ya sami halartar manyan malamai da masana daga kasashe da dama na duniya.

  • Bahram Qassemi: Saudiyya Ita Ce Tushen Tsaurin Ra'ayi Da Ta'addanci

    Bahram Qassemi: Saudiyya Ita Ce Tushen Tsaurin Ra'ayi Da Ta'addanci

    Nov 11, 2017 11:06

    Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, kasar Saudiyya ita ce tushe kana kuma mahaifar tsaurin ra'ayi da ayyukan ta'addanci, sannan kuma babbar alama ta tsoma baki cikin harkokin cikin gidajen kasashen yankin Gabas ta tsakiya.

  • Harin Da'esh Ya Kashe Fararen Hula Da Dama A Gabashin Siriya

    Harin Da'esh Ya Kashe Fararen Hula Da Dama A Gabashin Siriya

    Nov 05, 2017 05:48

    Rahotanni daga Siriya na cewa daruruwan fararen hula ne suka gamu da ajalinsu a wani hari da 'yan ta'adda na kungiyar Da'esh suka kai da mota a wani sansaninsu dake gabasnin birnin Zer- Ezzor.

  • Amurka : Mutum 8 Suka Hallaka A Harin Manhattan

    Amurka : Mutum 8 Suka Hallaka A Harin Manhattan

    Nov 01, 2017 05:40

    Hukumomi a birnin New York na Amurka sun ce mutum takwas suka mutu kana wasu 11 suka raunana biyo bayan da wani mahari a cikin wata mota ya aukawa matafiya akan wata hanyar 'yan kekuna dake a yankin Manhattan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS