-
Tarayyar Turai Ta Ki Yarda Da Tabbatar Da Ikon 'Isra'ila' A Kan Tuddan Golan Na Siriya
Mar 22, 2019 07:30A wani abu da ake ganinsa a matsayin fito na fito da Amurka, kungiyar Tarayyar Turai ta sanar da rashin amincewarta da tabbatar da ikon haramtacciyar kasar Isra'ila a kan tuddan Golan na kasar Siriya.
-
Mogherini Ta Yi Allah Wadai Kan Harin Da Aka Masallatai Biyu A New-Zeland
Mar 15, 2019 16:53Babbar jami'a mai kula da harakokin siyasar wajen kungiyar tarayyar Turai ta yi Allah wadai kan harin ta'addancin da aka kai wasu masallatai biyu a kasar New-zeland.
-
May ta sake shan kaye a Majalisa kan yarjejeniyar Brexit
Mar 13, 2019 16:56Firaministar Birtaniya Theresa May ta sake shan kaye a gaban Majalisar kasar, inda ‘yan Majalisu 391 suka yi watsi da yarjejeniyar da May ta kulla da kungiyar Tarayyar Turai kan ficewar kasar daga cikinta.
-
EU Na Fatan Venezuela, Zata Canza Tunani Kan Korar Jakadan Jamus
Mar 07, 2019 15:53Kungiyar tarayya Turai ta (EU), ta ce tana fatan kasar Venezuela zata canza tunani kan korar jakadan jamus daga kasar.
-
Firai Ministan Britania Ta Bada Sanarwan Samun Ci Gaba A Tattaunawar Brexit
Feb 21, 2019 06:53Firai Ministan kasar Britania Theresa May ta bada sanarwan cewa an sami ci gaba a tattaunawan da ta gudanar da shugaban kungiyar tarayyar Turai a birnin Brussel na kasar Beljika cibiyar tarayyar a jiya Laraba.
-
Takunkumin Tarayyar Turai Akan Kasar Rasha
Feb 20, 2019 17:48Kungiyar Tarayyar Turai ta kakaba sabbin takunkumai akan kasar Rasha saboda sabani akan mashigar ruwan Kerch
-
Wasu Jami'an Kungiyar Tarayyar Turai Sun Bayyana Cewa Britanaya Ce Take Gaba A Hana Sanya Sudia Cikin Kasashen Masu Goyon Bayan Yan Ta'adda.
Feb 08, 2019 19:15Wasu jami'an kungiyar tarayyar Turai 3 sun bayyana cewa gwamnatin kasar Britania ce ta kan gaba wajen hana kungiyar sanya kasar saudia cikin kasashen masu bada cin hanci da rashsawa da kuma tallafawa ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Tarayyar Turai Ta Yi Maraba Da Kafa Sabuwar Gwamnati A Kasar Lebanon
Feb 01, 2019 19:13Jami'an Siyasa na tarayyar Turai sun yi maraba da kafa gwamnati a kasar Lebanon.
-
Iran Ta Gargadi Kasashen Turai Game Da Yarjejjeniyar Nukiya.
Jan 31, 2019 07:30A yayin da kungiyar tarayyar turai ke da'awar cewa nan ba da jimawa ba za ta samar da wata hanyar saukaka mu'amalar kasuwanci da kasar Iran, hukumomin birnin Tehran sun gargadi kungiyar da rashin cika alkawari.
-
Jami'a Mai Kula Da Lamuran Harkokin Wajen Tarayyar Turai Ba Zata Halarci Taron Gangami A Kan Iran Ba
Jan 18, 2019 06:47Wata majiya ta Tarayyar Turai ta bayyana Federica Mugareni jami'a mai kula da lamuran harkokin waje na tarayyar ba zata halarci taron "gangami a kan Iran" wanda Amurka zata jagoranta a kasar Polanda ba