Pars Today
Majiyar 'yan hamayyar kasar Syria ta ce; Kawo ya zuwa yanzu fararen hula 18 ne Turkiyan ta kashe a garin Afrin
Bayan shigar kasar Turkiya a yankin Ifrin na arewacin kasar Siriya, kasar Faransa ta bukaci taron gaggauwa na kwamitin tsaron MDD
Sojojin kasar ta Turkiya sun sanar da kai hare-hare har sau 108 akan sansanin kurdawan.
Ma'aikatar 'yan gudun hijra ta kasar Iraki ta sanar da komawar 'yan kasar ta kimanin dubu 31 zuwa 'yan kunansu da aka tsarkake daga kasashen Turkiya da Siriya
A yayin taron manema labarai tare da shugaban kasar Turkiya Rajeb Tayyib Erdogan a birnin Paris, Shugaba Macron na Faransa ya tabbata da cewa abubuwan da suka faru na baya bayan nan a Turkiya ba za su bayar da dama na hadewar kasar a kungiyar tarayyar Turai ba.
Kasar Britania ta bayyana damuwarta da dawowan yan ta'adda mambobi a kungiyar Daesh wadanda a halin yanzu suke boye a kasar Turkiya.
Kasashen Chadi da Turkiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kasuwanci a tsakaninsu.
Gwamnatin Sudan za ta mika wa Turkiya ikon tafiyar da tsibirin Suakin
Shugaban Kasar Turkiya ya fara ziyara a wasu kasashen Afirka da nufin inganta alakar siyasa da tattalin arziki.
Firayi ministan Iraki, Haidar al-Abadi, ya gana da shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erodgan a wata ziyara da ya soma yau a birnin Ankara.