-
An Fallasa Kokarin Hadaddiyar Daular Larabawa Na Gurgunta Demokradiyar Tunisiya
Mar 02, 2019 09:40Tsohon Firai Ministan kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnatin kasar Hadaddiyar daular larabawa tana da hannu a kokarin gurgunta demokradiyar kasar Tunisiya.
-
Paparoma Francis Ya Tabbatar Da Cewa Akwai Matsalar Lalata Da Yara Da Mata A Cocinsa
Feb 06, 2019 06:46Paparoma Francis shugaban cocin batholica na duniya wanda ya ke ziyara a kasashen Latabawa ya tabbatar da cewa akwai matsalar muggan halaye na wasu malaman cocinsa dangane da lalata da yara da kuma mata.
-
Paparoma Francis Ya Gana Da Yerima Mai Jiran Gado Na Hadaddiyar Daular Larabawa
Feb 04, 2019 12:02Paparoma Francis shugaban Cocin Catholica ya isa birnin Abudabi na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ko UAE a yau Litinin inda ya gana da yerime mai jiran gado na kasar Mohammad bin Zayed Al-Nahyan.
-
Yerjejeniyar Nukliyar Kasar Iran Ta Maida Amurka Saniyar Ware A Duniya.
Jan 28, 2019 11:58Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa ficewar Amurka daga yerjejeniyar Nukliyar Iran ta shekara ta 2015 ya maida Amurka saniyar ware a duniya.
-
Pentagon: Amurka Na Bin Saudia Da Kawayenta Bashin Dalar Biliyon 331.
Dec 14, 2018 11:47A dazu-dazun nan ne majalisar dattawan kasar Amurka ta amince da kuduri biyu wadanda suka bukaci gwamnatin kasar ta dakatar da tallafin da take bawa gwamnatin kasar Saudiya da kawayenta a yakin da suke yi a kasar Yemen.
-
Yemen Ta Bukaci Duniya Ta Dorawa Saudiyya Alhakin Yaki
Sep 21, 2018 12:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Yemen ta kira yi kungiyoyin kasa da kasa da su dorawa Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa laifin kallafawa mutane Yemen yaki da kuma laifukan da ke tattare da shi.
-
Saiful Islam Ghaddafi Ya Gana Da Wasu Jami'an Kasashen Masar Da UAE
Sep 18, 2018 15:00Wasu majiyoyi a kasar Libya sun bayar da bayanai dangane da wata ganawa tsakanin Saiful Islam Ghaddafi dan tsohon shugaban Libya marigayi Kanar Ghaddafi, da kuma wasu jami'an gwamnatocin masar da kuma hadaddiyar daular larabawa.
-
An Zargi Hadaddiyar Daular Larabawa Da Bawa 'Yan Ta'adda Makamai A Libiya
Aug 27, 2018 08:00Rahotani sun ce hadaddiyar daular larabawa tana taimakawa 'yan ta'addar Libiya da makamai.
-
Amnesty International Ta Ce Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Tana Cin Zarafin Bil-Adama A Yamen
Aug 17, 2018 11:59Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta sanar da cewa: Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ce ke da alhakin aiwatar da munanan matakan cin zarafin bil-Adama a kasar Yamen.
-
Sarkin Dubai Ya Soki Lamirin Mahukuntan Kasashen Larabawa
Aug 06, 2018 05:50Sheikh Muhammad Bin Rashid Al Maktum sarkin Dubai ya caccaki mahukuntan kasashen larabawa kan abin da ya kira rashin iya tafiyar da mulki a kasashensu.