Pars Today
A Afrika ta tsakiya, wasu gungun masu dauke da makamai 11 daga cikin 14 da suka sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya, sun bukaci fira ministan kasar, Firmin Ngrebada, da ya yi murabus.
Kasar Tanzania na daga cikin wadanda su ka aike da kayan agaji zuwa kasashen Mozambique, Zimbabwe da Malawi da mahaukaciyar guguwar Idai ta rutsa da su.
Kasar Rwanda Ta Tura Sojoijinta Zuwa Kan Iyakar Kasar Da Kasar Uganda.
Kasar Uganda ta soki makwabciyarta Rwanda saboda rufe kan iyakar kasashen biyu.
Kakakin kungiyar bada agaji ta kasa-da-kasa Red-Cross a kasar Uganda ya bada sanarwan cewa wasu mutanen kasar Kongo sun tsallaka kan iyaka zuwa kasar Uganda, wanda kuma yake kara barazanar yaduwar cutar Ebola a kasar ta Uganda.
Mutane 7 ne aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyyar zaizayar kasa wacce ta biyu bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya a yau Alhamis a kasar Uganda.
Shugaban kasar Uganda ya bayyana cewa: Gwamnatinsa zata dauki tsauraran matakan shawo kan matsalolin tsaro da suke addabar kasar tare da hukunta masu hannu a gudanar da ayyukan ta'addanci a kasar.
Jami'an tsaron kasar ta Uganda sun kama mutanan ne wadanda ake zargi da yin wasu jerin kashe-kashe a cikin kasar
Gwamnatin kasar Uganda ta zargi kungiyar tarayyar turai da tsoma baki a cikin harkokinta na cikin gida.
Mai bayar da fatawa na kasar Uganda ya soki gwamnatin kasar kan yadda take nunawa Al'ummar musulmi babbanci a kasar, inda ya bukaci gawanmatin kasar ta gyara siyasarta ta kuma kiyaye adalci tsakanin mabiya addinan kasar