Pars Today
Kwanaki biyu a jere aka dauka ana rikici a tsakanin 'yan majalisar dokokin kasar ta Uganda akan kokarin da wasu ke yi na bai wa shugaba Yoweri Museveni damar yin tazarce.
Rikici da doke-doke ya barke a majalisar dokokin kasar Uganda a kwana ta biyu tsakanin 'yan majalisar masu goyon bayan cire dokar da ta sanya iyaka ga shekarun dan takarar shugabancin kasar da kuma masu adawa da dokar.
Daliban jami'ar birnin Kampala na kasar Uganda sun yi zanga-zangar nuna adawa da kara lokacin wa'adin Shugaban kasa
Ma'aikatan Tsaron kasar Uganda ta bada labarin cewa an kashe sojojin kasar 12 a kudancin kasar Somalia.
Jadakan Jamhuriya Musulinci ta Iran a Uganda ya gana da mukadanshin Firayi Ministan kasar, inda bangarorin biyu suka sanar da wajabcin kara hulda a tsakaninsu.
Babban hafsan tsaron kasar Uganda Janar David Mohozi ya sanar a iya asabar cewa; sojojin da su ka tura za su hade ne da rundunar tabbatar zaman lafiya ta Afrika.
Kungiyar kare hakin bil-adama ta Afirka ta zarkin Gwamnatin Uganda da kasawa wajen bayar da tsaron da ya dace ga fararen hula
Shugabannin kasashen Uganda da Tanzaniya sun bukaci dage takunkumin da kungiyar tarayyar Turai ta kakaba kan kasar Burundi.
Gwamnatin Uganda ta sanar da shirinta na kara yawan sojojinta da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar Somaliya.
jami'i mai kula da ayyukan majalisar dinkin duniya a kasar Uganda ya ce; A kowance rana ta Allah mutane 2000 ne su ke kwarara daga kasar ta Sudan ta Kudu Zuwa Kasar Uganda.