-
Faransa : Trump Ya Jahilci Yarjejeniyar Nukiliyar Iran_Hollande
Oct 17, 2017 05:49Duniya na ci gaba da yin tur da kalamen shugaba Donald Trump na Amurka kan yarjejeniyar nukiliyar Iran wacce ya ki amuncewa da ci gaba da goyan bayan ta tare da shan alwashin daukan matakin kakabawa Iran din sabbin takunkumi.
-
Jawabin Trump Ya Maida Amurka Saniyar Ware_ Jonh Kerry
Oct 15, 2017 16:42Duniya na ci gaba da yin tur da kalamen shugaban Amurka Donald Trump kan yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran wacce ya ki amuncewa da ci gaba da goyan bayan ta tare da shan alwashin kakabawa Iran takunkumi.
-
Shugaba Ruhani Ya Mayar Da Martani Ga Jawabin Shugaban Amurka Kan Iran
Oct 14, 2017 05:49Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar babu wani abu cikin jawabin shugaban Amurka Donald Trump kan Iran face wauta da tuhumce-tuhumce marasa tushe yana mai cewa al'ummar Iran ba za su taba mika wuya ga wani mai takama da karfi da girman kai ba.
-
Iran : Babu Zancen Sake Tattauna Yarjejeniyar Nukiliya_Salehi
Oct 06, 2017 11:02Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta Iran, Ali Akbar Salehi, ya bayyana cewa, ba za a sake cimma wata sasantawa game da yarjejeniyar nukiliyar kasar da aka cimma tsakanin manyan kasashen duniya.
-
Zarif: Iran Za Ta Iya Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya Idan Amurka Ta Fice
Sep 29, 2017 11:13Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran za ta iya ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015 matukar dai Amurka ta fice daga yarjejeniyar.
-
MDD : Trump Ya yi Barazana wa Koriya Ta Arewa da Iran
Sep 20, 2017 05:51Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi wa kasashen Koriya ta Arewa da Iran barazana.
-
Faransa : Yarjejeniyar Nukiliya Iran, Misali Ne Na Hana Yaduwar Makaman Nukiliya
Sep 18, 2017 14:42Kasar Faransa ta bakin ministan harkokin wajenta ta ce yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran, misali ne mai kyawo da zai hana yaduwar makaman nukiliya.
-
Jagora: Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Duk Wani Karen Tsaye Ga Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 17, 2017 16:54Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunne da cewa Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da ta cimma da kasashen kungiyar 5+1, to sai dai za ta mayar da martani ga duk wani karen tsaye ga yarjejeniyar.
-
IAEA: Iran Tana Ci Gaba Da Girmama Yarjejeniyar Nukiliyan 2015
Aug 31, 2017 17:55Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) ta sanar da cewa Iran tana ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da ita a shekara ta 2015 don haka babu wata bukatar binciken barikokin sojinta.
-
Amurka : Trump Ya Ce Zai Kakabawa Iran Wasu Takunkumai
Jul 18, 2017 05:48Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana tunanin kakabawa Iran wasu sabbin jerin takunkumi kan shirin makamanta masu linzami da ma ayyukan a yankin gabas ta tsakiya.