Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yarjejeniyar nukiliya

  • Zarif:Amurka Ta Yiwa Yarjejjeniyar Nukiyar Iran Rikon Sakainar Kashi

    Zarif:Amurka Ta Yiwa Yarjejjeniyar Nukiyar Iran Rikon Sakainar Kashi

    Jul 16, 2017 18:49

    Ministan Harakokin Wajen Jumhoriyar Musulinci ta iran ya ce magabatan Amurka sun yi yarjejjeniyar da Iran ta Cimma da kasashen Duniya kan shirin nukiyarta na zaman lafiya rikon sakainar kashi.

  • Majalisar Dattawan Amurka Ta Amunce Kakabawa Iran Sabon Takunkumi

    Majalisar Dattawan Amurka Ta Amunce Kakabawa Iran Sabon Takunkumi

    Jun 16, 2017 04:38

    Majalisar dattawan kasar Amurka, ta zartas da wani daftarin doka dake da nufin sake kakabawa kasar Iran takunkumi.

  • Iran Na Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya - AIEA

    Iran Na Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya - AIEA

    Jun 02, 2017 15:38

    Hukumar kula da makamashi ta kasa da kasa (AIEA) ta ce Iran na ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar data cimma da mayan kasashen duniya.

  • Amurka : Trump Zai Yi Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    Amurka : Trump Zai Yi Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    May 18, 2017 14:10

    Amurka ta ce zata yi aiki da yarjejeniyar nukiliyar da mayan kasashen duniya suka cimma da Iran karkashin gwamnatin tsohon shugaba Barack Obama.

  • Larijani: Iran Za Ta Dawo Da Shirin Nukiliyanta Matukar Aka Yi Watsi Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma

    Larijani: Iran Za Ta Dawo Da Shirin Nukiliyanta Matukar Aka Yi Watsi Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma

    Feb 20, 2017 06:22

    Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da aiwatar da shirin nukiliyanta daga inda ta tsaya kafin cimma yarjejeniyar nukiliya tsakaninta da kasashen 5+1 matukar dai Amurka ta yi watsi da yarjejeniyar.

  • Zarif: Iran Zata Dakatar Da Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Matukar Aka Aiwatar Da Takunkumi A Kanta

    Zarif: Iran Zata Dakatar Da Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Matukar Aka Aiwatar Da Takunkumi A Kanta

    Dec 03, 2016 18:03

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta dakatar da aiwatar da yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya matukar dai aka sake kakaba mata takunkumi.

  • Iran: Karyar Alkawarin Yammaci, Zai Yi Barazana Ga Yarjejeniyar Nukiliya

    Iran: Karyar Alkawarin Yammaci, Zai Yi Barazana Ga Yarjejeniyar Nukiliya

    Sep 17, 2016 10:50

    Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya na Iran Dakta Ali Akbar Salehi ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu dai kasashen yammaci suna ci gaba da karen tsaye ga yarjejeniyar nukiliyan da Iran ta cimma da su wanda hakan yana iya barazana ga ci gaba da wanzuwar yarjejeniyar.

  • Ayat. Khamenei: Yarjejeniyar Nukiliya Ya Tabbatar Da Cewa Amurka Ba Abar Yarda Ba Ce

    Ayat. Khamenei: Yarjejeniyar Nukiliya Ya Tabbatar Da Cewa Amurka Ba Abar Yarda Ba Ce

    Aug 01, 2016 10:33

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yarjejeniyar nukiliya da Iran ta cimma da manyan kasashen duniya ya tabbatar da cewar babu amfani wata tattaunawa da Amurka da kuma cewa ita ba abar yarda ba ce.

  • Mogherini: Gwajin Makamai Masu Linzamin Iran, Bai Saba Wa Yarjejeniyar Nukiliya Ba

    Mogherini: Gwajin Makamai Masu Linzamin Iran, Bai Saba Wa Yarjejeniyar Nukiliya Ba

    Apr 16, 2016 17:43

    Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai Federica Mogherini ta bayyana cewar gwajin makamai masu linzami da Iran ta yi a kwanakin baya bai saba wa yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Iran da manyan kasashen duniya kan shirin nukiliyanta na zaman lafiya ba.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS