Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Sama Da Mutane Miliyan 40 Suke Gudun Hijira Sakamakon Yakukuwa A Duniya

    Sama Da Mutane Miliyan 40 Suke Gudun Hijira Sakamakon Yakukuwa A Duniya

    May 11, 2016 01:00

    Cibiyar kasa da kasa mai sanya ido kan 'yan gudun hijirar da yakukuwa da rikice-rikice suka tarwatsa su ta bayyana cewa ya zuwa karshen shekaran bara ta 2015 adadin irin wadannan mutanen ya kai miliyan 40.8 a duk fadin duniya.

  • Dakatar da kai hari shi ne sharadin ci gaba da tattaunawar Sulhu na kasar Yemen

    Dakatar da kai hari shi ne sharadin ci gaba da tattaunawar Sulhu na kasar Yemen

    May 08, 2016 07:38

    Kungiyar Gwagwarmar Ansarull... ta kasar Yemen ta gindaya sharadin cewa cimma duk wata matsaya na zaman lafiya a tattaunawar sulhu da ake yi a Yemen shine dakatar da hare-haren wuce gona da irin da masarautar Ali-sa'oud ke kaiwa cikin kasar.

  • Sojojin Amurka Na Yakar Al'Qaida A Yemen

    Sojojin Amurka Na Yakar Al'Qaida A Yemen

    May 07, 2016 01:23

    Amurka ta tabbatar da cewa wasu sojojin ta sun isa kasar Yemen domin taimakawa kawacen da Saudiyya ke jagoranta wajen yaki da 'yan ta'ada Al'Qaida a yankin Moukalla dake kudu maso gabashin kasar ta Yemen.

  • Hare-Haren Wuce gona da iri na Sojojin Hayar Saudiya a tsakiyar kasar Yamen

    Hare-Haren Wuce gona da iri na Sojojin Hayar Saudiya a tsakiyar kasar Yamen

    May 04, 2016 13:35

    Ci gaba da kai hare-Haren Wuce gona da iri na Sojojin Hayar Saudiya ya yi sanadiyar jikkatar fararen hula da dama a tsakiyar kasar Yamen

  • Shugaban Kungiyar Ansarullah Ta Yamen Ya Yi Suka Kan Wasu Kasashen Gabas ta Tsakiya

    Shugaban Kungiyar Ansarullah Ta Yamen Ya Yi Suka Kan Wasu Kasashen Gabas ta Tsakiya

    May 03, 2016 01:04

    Shugaban kungiyar Ansarullahi ya yi kakkausar suka kan bakar siyasar wasu kasashen yankin gabas ta tsakiya da suka zame 'yan amshin shatar yahudawan sahayoniyya da Amurka.

  • Akwai Ci Gaba A Tattaunawar Sulhun Yemen

    Akwai Ci Gaba A Tattaunawar Sulhun Yemen

    May 01, 2016 01:22

    Rahotanni daga Koweit na cewa ana samun fahimtar juna a tattaunawar farko ta gaba da gaba da akeyi tsakanin masu rikici a kasar Yemen a shiga satkanin MDD.

  • Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Kodaitar Da Taron Sulhu Na Yemen A Kuwait

    Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Kodaitar Da Taron Sulhu Na Yemen A Kuwait

    Apr 26, 2016 00:41

    Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya kodaitar da bangaroron da suke yakar

  • Za'a Fara Tattaunawar Sulhu Kan Rikicin Yemen Yau A Kasar Kuwait

    Za'a Fara Tattaunawar Sulhu Kan Rikicin Yemen Yau A Kasar Kuwait

    Apr 21, 2016 01:20

    Yau Al'hamis wakilai daga bangarorin dake rikici a kasar Yemen ke fara wani zamen tattaunawa kan samar da zamen lafiya a wannan kasa a shiga tsakani na MDD a kasar Koweit.

  •  Za'a Fara Taron Sulhu Na Kasar Yemen A Kasar Kuwait

    Za'a Fara Taron Sulhu Na Kasar Yemen A Kasar Kuwait

    Apr 20, 2016 13:31

    Majiyar Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa a gobe Alhamis ne za'a fara taron

  • MDD ta bukaci da  tattaunawar sulhun kasar Yemen cikin gaggawa

    MDD ta bukaci da tattaunawar sulhun kasar Yemen cikin gaggawa

    Apr 20, 2016 00:52

    Babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci bangarorin da ake fada a kasar Yemen su fata tattauna ba tare da bata lokaci ba

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS