Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Tattaunawa Sulhu Kan Rikicin Kasar Yemen A Koweit

    Tattaunawa Sulhu Kan Rikicin Kasar Yemen A Koweit

    Apr 18, 2016 04:38

    Yau Litinin ake fara tattaunawa neman sulhu kan rikicin kasar Yemen a shiga tsakanin majalisar dinkin duniya a kasar Koweit.

  • MDD Ta Yi Gargadi Dangane Da Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Yemen

    MDD Ta Yi Gargadi Dangane Da Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Yemen

    Apr 16, 2016 23:15

    Majalisar dinkin duniya ta yi gargadi dangane da ci gaba da keta yarjeniyar bude wuta a kasar Yemen da sojojin mamayar Saudiyya a kasar ke yi.

  • Kungiyar Ansarull..ta yi alawadai da karya yarjejjeniyar tsagaita wuta daga saudiya

    Kungiyar Ansarull..ta yi alawadai da karya yarjejjeniyar tsagaita wuta daga saudiya

    Apr 12, 2016 00:35

    Kakakin kungiyar Ansarull...ya yi alawadai ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri cikin kasar sa daga sojojin hayar kasar Saudiya.

  • Hare-Haren Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kashe Daruruwan Yara A Kasar Yamen

    Hare-Haren Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kashe Daruruwan Yara A Kasar Yamen

    Apr 11, 2016 06:08

    Asusun Kula da Mata da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya {UNICEF} ya bayyana cewa; Yawan kananan yara da suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suke kai wa kan kasar Yamen sun haura 900 a cikin shekarar ta da gabata ta 2015.

  • Yemen : Yerjejeniyar Tsagaita Wuta Ta Soma Aiki

    Yemen : Yerjejeniyar Tsagaita Wuta Ta Soma Aiki

    Apr 10, 2016 23:08

    A kasar Yemen, a cikin daren jiya ne yarjejeniyar tsagaita wuta dake samun goyon bayan majalisar dinkin duniya ta soma aiki.

  • An Hallaka Da Kuma Kama Wasu Sojojin Saudiyya A Kasar  Yemen

    An Hallaka Da Kuma Kama Wasu Sojojin Saudiyya A Kasar Yemen

    Apr 08, 2016 12:31

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar sojojin kasar Yemen da dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi na sojojin Saudiyya da kawayenta bugu da kari kan wadanda aka kama a matsayin fursunonin yaki.

  • An kashe Sojojin hayar Saudi-arabia da dama a Yemen

    An kashe Sojojin hayar Saudi-arabia da dama a Yemen

    Apr 05, 2016 05:19

    Majiyar Labaran kasar Yemen ta sanar da hallaka wani adadi mai yawa daga cikin sojojin hayar Saudiya a jihohin Ta'az da Baida'a na kasar Yemen.

  • WHO: Sakamakon Yakin Saudiyya A Yemen Mutane Miliyan 19 Na Bukatar Taimako

    WHO: Sakamakon Yakin Saudiyya A Yemen Mutane Miliyan 19 Na Bukatar Taimako

    Apr 04, 2016 22:19

    Hukumar lafiya ta duniya ta ce kimanin mutane miliyan 19 daga cikin mutane kimanin miliyan 24 na kasar Yemen suna bukatar taimako, yayin da miliyan 14 kuma suke da bukatar taimako da ya hada har da bangaren kiwon lafiya, sakamakon yakin da Saudyya ta kaddamar kan kasar.

  • Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Saudiyya Da 'Yan Korensu 378 A Cikin 'Yan Kwanaki Kadan

    Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Saudiyya Da 'Yan Korensu 378 A Cikin 'Yan Kwanaki Kadan

    Mar 30, 2016 23:09

    Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun yi nasarar halaka sojojin mamayar Saudiyya da 'yan korensu 378 a cikin 'yan kwanakin nan a Tsibirin Midi da ke lardin Hajjah a arewa maso yammacin kasar Yamen.

  • Sama da Sojojin Saudiya 100 ne aka kame a yemen

    Sama da Sojojin Saudiya 100 ne aka kame a yemen

    Mar 28, 2016 11:58

    Dakarun tsaron kasar Yemen da na sa kai sun samu nasarar kame Sojojin haya na Saudiya sama da 100 a yankuna daban daban na kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS