-
Uganda: An Kama Mutane 15 Da Laifin Kashe-kashe
Oct 04, 2018 04:29Jami'an tsaron kasar ta Uganda sun kama mutanan ne wadanda ake zargi da yin wasu jerin kashe-kashe a cikin kasar
-
Nijar Ta Kori Likitar (Doctors Without Borders), Saboda Zuzuta Alkalumman Mace Macen Yara
Oct 03, 2018 14:25Hukumomi a Jamhuriya Nijar sun sanar da korar wata likitar yara ta kungiyar likitoci marar iyaka wato (Doctors Without Borders) ta Switzerland, saboda zarginta da azuzuta alkalumman mace-macen yara kanana a garin Magaria dake jihar Zinder.
-
Aljeriya: Sabon Shirin Gwamnati Dangane Da Limamai Masu Yada Tsatsauran Ra'ayi
Oct 03, 2018 14:24Gwamnatin kasar Aljeriya ta tanadi wani sabon shiri na sanya ido kan dukkanin limaman masallatan kasar, domin kawo karshen yada tsatsauran ra'ayi da rarraba a tsakanin musulmin kasar.
-
Sojojin Sun Gano Wata Mota A Cikin Kududdufin Hakar Ma'adinai A Jihar Plato
Oct 03, 2018 08:20Tawagar sojoji wadanda aka dorawa nauyin gano Manjo-Janar Idris Alkali mai ritaya sun fito da wata mota a cikin kududdufin hakar ma'adinai a garin Dura-Du a karamar kuhumar Jos ta Kudu a jihar ta Plato
-
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ta Rage Kudin Rijistan Kananan kamfanoni Da Kashi 50%
Oct 03, 2018 08:19Gwamnatin tarayyar Najeriya ta rage kudin rigistar kananan kamfanoni da kashi 50% cikin
-
Rikicin Kabilanci Ya Salwanta Rayukan Mutum 44 A Habasha
Oct 03, 2018 03:21Akalla mutane 44 ne suka rasa rayukansu sanadiyar rikicin kabilanci a yammacin kasar Habasha.
-
An Sake Rufe Filin Tashin Jiragen Saman Birnin Tripoli Na Libiya
Oct 03, 2018 03:19An sake rufe filin saman jiragen birnin Tripoli babban birnin kasar Libiya bayan sake barkewar rikici da kuma halba makamin iguwa a filin saukar jiragen saman.
-
An Hallaka 'Yan tawaye 4 A Gabashin jamhoriyar Dimokaradiyar Congo
Oct 03, 2018 03:08Dakarun Tsaron kasar Congo sun sanar da hallaka 'yan ta'adda 4 a yayin wani farmaki da suka kai sansani soja na gabashin kasar.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Tarwatsa Wani Gungun Mutane Masu Goyon Bayan Ayyukan Ta'addanci
Oct 02, 2018 15:30Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Tunusiya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kame wani gungun mutane da suke goyon bayan ayyukan ta'addanci a Siriya ta hanyar aikewa da kudade ga kungiyoyin 'yan ta'adda da suke kasar.
-
Kasar Sudan Ta Kudu Ta Shiga Cikin Yarjejeniyar Kula Da Yanayin 'Yan Gudun Hijira Ta Duniya
Oct 02, 2018 15:30Kwamitin Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira na Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin cewa: Kasar Sudan ta Kudu ta rattaba hannu kan yarjejeniyar kula da yanayin 'yan gudun hijira a duniya.