-
Yawan Sojojin Najeriya Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Boko Haram Ya Karu
Sep 03, 2018 02:01Tawagar masu bincike sun gano karin gawakin sojojin Najeriya 17 wadanda suka rasa rayukansu a kokarinsu na hana mayakan Boko Haram kwace sansaninsu a ranar Alhamis da yamma a jihar Borno arewa maso gabacin tarayyar Najeriya.
-
Shugaba Buhari Ya Ce Baya Jin Tsaron Zabe Na Gaskiya A Kasar.
Sep 03, 2018 01:59Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda a halin yanzu yake ziyara a kasar China ya fadawa yan najeriya mazauna kasar ta China kan cewa ba ya jin tsoron a gudanar da zabe na gaskiya a tarayyar ta Najeriya don ta wannan hanyar ce ya kaiga matsayin da yake rike da shi.
-
An Kafa Dokar Hana Zirga-Zirga A Birnin Tripoli Na Libya
Sep 02, 2018 13:10Majalisar shugabancin kasar Libya ta sanar da kafa dokar hana zirga-zirga a ciki birnin Tripoli.
-
Mauritania: Jam'iyyar Ikhwan Ta Nuna Shakku Kan Sakamakon Zaben Da Za A Fitar
Sep 02, 2018 13:10Jm'iyyar adawa ta Ikhwanul Muslimin a kasar Mauritania ta nuna shakku kan sakamakon zaben 'yan majalisar dokokin da kuma na kananan hukumomi da za a fitar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Kawo Karshen Fadace-Fadace A Kasar Libya Cikin Gaggawa
Sep 02, 2018 06:36Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Gutrres ya yi kiran na ganin an tsaida fadan da ake yi a tsakanin masu dauke da makamai a gefen birnin Tripoli
-
Bom Ya Tashi A Babban Birnin Kasar Somaliya Magadishu
Sep 02, 2018 06:34A kalla mutane 3 ne su ka mutu sanadiyyar tashin bom din a birnin Magadishu
-
Yan Adawa A Kasar Mali Sun Gudanar Da Zanga Zangar Rashin Amincewa Da Sakamakon Zabe
Sep 02, 2018 01:57Masu adawa da gwamnatin Bubakar Kaita na kasar Mali sun gudanar da zanga zangar nuna rashin amincewarsu da sakamakon zaben da ya bawa shugaba Kaita damar ci gaba da mulkin kasar a karo na biyu.
-
Najeriya Ta Karbi Bashin Dalar Amurka Miliyon 328 Daga Kasar China Don Bunkasa Harkokin Sadarwa
Sep 02, 2018 01:56Majiyar fadar shugaban kasa a Najeriya ta bayyana cewa gwamnatin kasar ta sami bashin dalar Amurka miliyon 328 daga kasar China don bunkasa bangaren sadarwa a kasar.
-
Wani Dan Majalisa Mai Adawa Da Gwamnatin Kasar Uganda Ya Isa Amurka Don Jinya
Sep 02, 2018 01:55Robert Kyagulanyi dan majalisar dokokin kasar Uganda wanda Jami'an tsaron kasar suka hana shi fita daga kasar a ranar Alhamis da ta gabata daga karshe ya isa Amurka don jiya Asabar.
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Sojoji Sama Da 30 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Sep 01, 2018 14:39Rahotanni daga Najeriya na cewa akalla dakarun Sojin kasar 30 ne suka mutu yayin wata fafatawarsu da mayakan Boko Haram a yankin arewa maso gabas da ke gab da kan iyakar kasar da Jamhuriyyar Nijar.